Ratar da za mu basu a Kano south da ita za mu rufe ratar da za su ba mu a Kano North, mu kuma mu tattafkesu a Kano central 🤣🤣
It is a simple political arithmetic
Yayin da ake ci gaba da kada kuri'a don zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shawarci 'yan ƙasar da su bi ra'ayinsu wajen zaɓar shugabanni na gari.
I don’t go to Makkah in Ramadan due to believing that we locals should leave the space for people coming from abroad as we have it the whole year with the grace of Allah