Hasashe ya nuna cewa idan baka da wani ilimi na digital skills, budurwarka zata yaudareka kafin karshen 2026.
Idan kana da DEGREE a Engineering kaje ka Koyi UIUX Design Ko Programming.
Idan kana da DEGREE a Maths ko wani abu na lissafi kaje ka Koyi Forex ko Crypto.
Idan kana da DEGREE a Business Adm. kaje ka Koyi Affliate Marketing.
Idan kana da DEGREE a Education kaje ka Koya Content Creation ko Coaching na mutane ta Online.
Idan kana da DEGREE a Harkar Computer kaje ka Koyi Cybersecurity.
Idan kana da DEGREE a English/Hausa kaje ka Koyi Copywriting (Rubutu mai jan hankali)
Idan kana da DEGREE a Marketing kaje ka Koyi Social Media Marketing ko Affliate Marketing.
Idan kana da DEGREE a Islamic Science kaje ka Koyi Ethical investment ko Islamic Finance.
Zaman banza ba naka bane ya kai ɗan baiwa a 2026.
Mu yi nasara tare.
Mu masu DEGREE ba mutanen banza bane.
Wane DEGREE kake dashi.
Kayi retweeting don wasu su amfana.
Web3 jobbers bari na baku wata shawara da zata amfane ku
Wannan from experience ne, take it or leave it, ni dai gaskiya ce zan fada maka
Idan kuma baka shirya aje wahalar da kake da kuma igiyar zato ba, zaka iya scrolling ka wuce
Idan kana uzuri kayi bookmark na tweet din ka karanta daga baya
Inason post din nan yaje direct ga mutanen mu hausawa masu neman web3 jobs, shiyasa ma nayi post din da pure Hausa
Wallahi abokina akwai jobs available har yanzu, akwai kudi kuma space din nan, kuma wanda sukayi positioning kansu suna samu
Da ake fada maka ka zama Consistent, ba fa ana nufin ka zama Consistent wajen scrolling a X ba, ni dai ba haka nake nufi ba
Mu tattauna akan wannan abu biyun:
1. Skills
2. Connection
Abu na farko, kafin ka cigaba da karantawa ka fara tambayar kanka, tsakaninka da Allah wanne Skills kake dashi da zakayi bringing to the table har project su dauke ka aiki?
Abu na biyu, Bayan ka bawa kanka amsa, tambayi kanka me kakeyi a wannan space din da mutane zasu so suyi connecting da kai?
Tambayi kanka, Awa nawa kake 6atawa wajen research na projects? Sau nawa kake tura message a cikin community na projects? Walau tambaya, bada amsa ga wani, contributing a cikin group din da sauransu? Sau nawa kake bincike ka gano wata matsala da projects suke dashi kuma ka taimaka ma project din wajen solving na matsalar? Kodai kudin kawai kake so?
Tambayi kanka, Shin a X kawai kake neman Web3 jobs ko kuwa kana zuwa discord, kana zuwa telegram, coinmarketcap, reddit, LinkedIn, medium da sauransu, kodai twitter kawai kake shigowa kullum kana posting da replying kana jiran a kawo maka aiki har DM?
Shin idan kana da Skills, misali moderation, raiding, community management, ambassadorship, growth strategist, da sauransu kuma baka da aiki, inason ka tambayi kanka, Shin sau nawa kake tura pitching a sati, if it's less than 20 per week, you're still not ready
Wai waye ma ya fada maka dole sai ka samu aikin nan ne? Shin sau nawa kake participating a bounties each month, sau nawa kake participating a thread or meme contest, Shin sau nawa kake zuwa sites irinsu taskOn, zealy da iri-irensu kana participating a tasks?
Duk wani student na @TrustChain0 yasan wannan
Mu fada wa kan mu gaskiya fa
Wallahi duk ranar da ka bawa kanka amsar wannan tambayoyin kuma ka gyara kana abunda ya dace kaga kayi wata 6 chif kana trying baka samu ko sisi da Web3 Jobs ba kazo kayi unfollow dina ka hada mun da blocking
Kuyi retweet domin sauran yan uwa su gani
Assalam Alaikum
I want to give a random person $10,000.
Here’s the catch:
Drop one actionable idea that can help me make $1,000 in 24 hours.
I’ll randomly pick one idea from the comments, implement it, and if it works, I’ll quote the person publicly and send them $10,000.
@NizaarKinsella If Maresca continues to be our coach, we’ll never have a fixed first eleven — he just keeps rotating players for no reason, useless coach.
Maresca is always risking this kind of outcome when he makes so many changes every match. The Italian is showing great trust in his squad, giving chances and may benefit in the long run. Yet the trade off is inconsistency with this very young line up out there today.
If I were starting from scratch as a complete beginner, I’d do everything exactly the same... over and over again.
I’d go through those 5 painful years of losing, because that’s what built my sturdiness. That’s what helped me develop a system that protects me from the costly psychological mistakes most traders fall victim to- not to say always, but often.
Those years shaped the trader and the person I am today.
That’s why I’ve decided to share some beginner-friendly advice, and give away my Beginner’s Day Trading Book for FREE for one day only.
Comment “Daytrading” & I’ll send the full book (must be following)
🚨🗣️ Erling Haaland: "It's a bit scary when you lie alone in bed before you go to sleep and think: 'What happens the day I die?' Are you going to heaven? Are you going to hell? Where are you going?"
@ChelsTransfer Chelsea should urgently sack Enzo Maresca because he currently has no good tactical system and Malo Gusto is not useful. Chelsea keeps removing Reece James and putting Gusto in instead
@ChelseaFC Chelsea should urgently sack Enzo Maresca because he currently has no good tactical system and Malo Gusto is not useful. Chelsea keeps removing Reece James and putting Gusto in instead
@AbsoluteChelsea Chelsea should urgently sack Enzo Maresca because he currently has no good tactical system and Malo Gusto is not useful. Chelsea keeps removing Reece James and putting Gusto in instead
@ChelseaFC Chelsea should urgently sack Enzo Maresca because he currently has no good tactical system and Malo Gusto is not useful. Chelsea keeps removing Reece James and putting Gusto in instead
@CFCPys Chelsea should urgently sack Enzo Maresca because he currently has no good tactical system and Malo Gusto is not useful. Chelsea keeps removing Reece James and putting Gusto in instead