Musa Halliru
980 posts

Musa Halliru retweetledi

Basayi, duk wanda kaga yai ma like ba repost akan tweet dinka to dan bakin ciki ne 😹😹😹
AHMED LEFTER.@UTDAhmard
Amma yadda yan Arewa twitter ke ma juna baqin ciki,yan Southern Twitter na ma juna haka kuwa?
Indonesia

Wallahi KARYA kikeyi, kuma hakan zai jawo miki komawa gidanku sannan ya fallo sabuwa ya aje a gidan da kika fita
Boddi@HalimaBichi
Indai bakyaso mijinki yayi miki kishiya kita tayar masa da hankali kada ki barshi ya samu natsuwa, hakan zai saka masa tsoron mata🌝
Indonesia

@Muhammad_Bsarky Masha Allah
Allah ya sanya Albarka ya kaimu lafiya
Indonesia
Musa Halliru retweetledi
Musa Halliru retweetledi
Musa Halliru retweetledi
Musa Halliru retweetledi
Musa Halliru retweetledi
Musa Halliru retweetledi
Musa Halliru retweetledi
Musa Halliru retweetledi

@Sadeeya98 Ahh
Amma kin aje musu account ne baki amfani dashi ko???
Indonesia













