F§K
1.9K posts

F§K
@SmileyKhanfk
Mum 👶🏽 | Building Khan’s Cradle Northern girl navigating marriage & soft life Lifestyle | Fashion | Real life moments | physicist

If I send you money as a gift and you reply with just “Thanks,” wallahi, that’s the last kobo you’ll ever get from me. Appreciation is everything

Idan wanda zai aureki yace dole sai kin daina social media zaki amince?







continuity tininbu continuity tininbu 📢📢📢📢


Atiku is rumoured to be joining NDC on Wednesday!😳 WHAT IS HAPPENING??🔥

Na yi tattaunawa mai zurfi da jama’armu, a lokacin ziyarar baya-bayan nan da na kai zuwa mazabun mu, inda na saurari damuwarsu da kuma abubuwan da suke tsammani daga gare mu. Wannan tattaunawar ta kara mana kwarin gwiwa da azama, yayin da muka fara shirye-shirye, hada kai da kuma tattara karfi domin samun nasara.














