TYH Zaranda Trading Academy
101 posts

TYH Zaranda Trading Academy
@TYH_Zaranda
An Online Crypto Academy teaching Technical Analysis 📉 📈 and Trading Strategies in Hausa, with mentorship designed to help you grow from beginner to pro












Mun rabawa ɗalibanmu Certificates ɗin su na kammala karatu a matakai daban-daban na koyan Trading a TYH Zaranda Trading Academy 🎓 Basic Knowledge on Technical Analysis 🎓 Advanced Price Action (PA) 🎓 Smart Money Concept (SMC) Waɗannan Certificates ɗin shaida ce da take nuna ɗalibi yasamu ingantaccen ilimi da horo mai tsari, wajan koyan Ilimin a TYH Zaranda Trading Academy 🎯 Wishing our graduates more TP 💰 CEO/Founder: Tajuddeen Y Hassan ✍️ SMC Tutor: Abba Muhammad Mele ✍️ ______________________________________ Har yanzu Registration Portal na TYH Zaranda Trading Academy yana buɗe ga masu sha’awar koyon Trading ta hanyoyi daban-daban: Price Action (PA) da Smart Money Concept (SMC) tun daga Matakin Farko har zuwa Matakin Kwarewa. ⚡ Education Is Shield 🛡️ 👉 Join our channel: t.me/tyhzarandachan… @highlight









BASIC KNOWLEDGE CLASS ⚡ 3 WEEKS LECTURES A @TYH_Zaranda Mun kammala sati Uku da Fara lectures a class ɗin mu na Batch 14 da muke koyarwa da Ilimin Trading a matakin farko (Basic Knowledge on Technical Analysis Class). Kuma Alhamdulillah Karatu ya yi nisa, yanzu haka ɗalibai za suyi Assignment domin gwada fahimtar su a aikace 📖✍️ Koyan Ilimin Trading 📈📉 Saida Practical Tajuddeen Y Hassan ✍️ #tyhzarandatradingacademy #crypto #SpotTrading


















🚨 Registration Now Open! Join @TYH_Zaranda & master the skill of Technical Analysis 🧠📊 📘 Courses: • Basic TA – ₦5,000 • Advanced Price Action – ₦10,000 • Smart Money Concepts (SMC) – ₦10,000 🗣️ Lectures in Hausa for full understanding.











🎓 GRADUATION TELEGRAM SPACE ⚡ @TYH_Zaranda A yau muna gayyatar ku zuwa Telegram SPACE na musamman domin Graduation na ɗalibanmu. Za mu sallami classes kamar haka 👇👇👇 🎓 Basic Knowledge on Technical Analysis 🎓 Advanced Price Action (PA) 🎓 Smart Money Concept (SMC) 📅 Date: 27th December 🕘 Time: 9:00PM 📍 Venue: Telegram Channel 👉 t.me/tyhzarandachan… Masu jawabi sun haɗa da malaman makaranta da kuma manyan baƙi da za su halarci wannan taro. Ku kasance tare da mu domin taya ɗalibanmu murna da kuma jin abubuwan da suka koya. 🙏 Please ayi mana sharing




