Tech0X

3.7K posts

Tech0X banner
Tech0X

Tech0X

@Tech_tube0X

Web3 Advocate || Community Educator || Content Writer || Community Builder || Raider || Shiller || Ambassador @Gemewallet @NoNPCSociety

Katılım Şubat 2022
1K Takip Edilen827 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
Tech0X
Tech0X@Tech_tube0X·
Hello Web3 👋 My name is @Tech_tube0X I'm an active Web3 supporter open to work as: • Community Moderator • Writer • Ambassador. 🛠 Skills • Community engagement • Telegram & Discord support • Web3 promotion 🌍 Languages Hausa | English 📩 DM open for collaboration
Tech0X tweet media
English
6
0
26
455
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
My Dev just asked me for urgent $10 🥺
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
English
49
3
138
1.6K
xauusd📊
xauusd📊@Uthmankhan_·
Congratulations to the Trustchain Scholarship and X Blue tick Winners. Alhamdulillah wadannan sune 5 winners na scholarship da Trustchain academy ta bayar a space din da mukayi shekaran jiya da daddare. Maza: 1. @SaiduWeb3 2. @Tech_tube0X Mata: 1. @Web3Queeeen 2. @RukaiyaUmar0 3. @MinatAbkr Sai winner na Blue tick @SD_FRESHone Dukkan wadannan winners din suyi contacting CEO @Yusi0x a TG cikin 48 hours. Congratulations to them, Wadanda suka shigo kuma basu samu wannan scholarship ba suyi hakuri, Wanda yake da damar registration yayi kafin Kwana 7, wanda kuma bashi da iko yayi hakuri yatara a Next batch idan Allah yakaimu. Trust the process...
xauusd📊 tweet media
English
21
1
53
709
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Congratulations to the @TrustChain0 Scholarship and X Blue tick Winners. Alhamdulillah wadannan sune 5 winners na scholarship da Trustchain academy ta bayar a space din da mukayi shekaran jiya da daddare. Maza: 1. @SaiduWeb3 2. @Tech_tube0X Mata: 1. @Web3Queeeen 2. @RukaiyaUmar0 3. @MinatAbkr Sai winner na Blue tick @SD_FRESHone Dukkan wadannan winners din suyi contacting CEO @Yusi0x a TG cikin 48 hours. Congratulations to them, Wadanda suka shigo kuma basu samu wannan scholarship ba suyi hakuri, Wanda yake da damar registration yayi kafin Kwana 7, wanda kuma bashi da iko yayi hakuri yatara a Next batch idan Allah yakaimu. Trust the process...
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
Indonesia
51
11
113
1.4K
Tech0X
Tech0X@Tech_tube0X·
@Yusi0x Wannan haka yake C.E.O
Indonesia
0
0
0
0
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Let me tell you something guys, a daina yaudarar mu da boko Millionaires a Duniya idan ka cire politicians 70% Entrepreneurs ne 15% Investors ne 7% Inherited wealth ne 3% Actors, Sports men and entertainers ne 0% Employees Have you ever seen a lecturer with Lamborghini? 😂 Idan har burin ka shine ka gama karatu ka nemi aikin gomnati kayi kudi to kana yaudarar kanka ne ma wlh, musamman a wannan qasar tamu Duk lokacin da kana karatu ka tabbatar kana da wani abu da kake niyyar dogara dashi bayan ka gama karatun ka bawai aikin gomnati ba Ina wannan rubutun ne ga mutanen da zakaji suna cewa wlh su karatu suke shiyasa basu tsaya sun koyi ilimin Blockchain ko trading ba Wlh sai kaje service ka dawo baka mallaki komai ba bakayi plan din komai ba sannan zaka gane baka da wayo School can never be scam, it's just the world change faster than School bro
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
English
79
13
276
5.9K
Tech0X retweetledi
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
Scammers Alert ⚠️ Akwai wasu da suke bibiyar mutane dm musamman akasan posts da mukeyi akan Trustchain Academy sai subi mutum dm suce yatura musu kudi kasa da kudin Registration suna cemasa su tsofaffin daliban Trustchain ne saboda haka zasu tura masa dukkan resources na karatun da akayi. Wadannan karya suke ba daliban Trustchain bane, Classes din Trustchain arufe suke, Dalibai basa iya tura kayan dake ciki, Saboda haka duk wanda yazo yace maka shi zai siyar maka da resources na Trustchain to scamming dinka zaiyi, A kiyaye. Sannan tsarin karantarwar Trustchain shine duk batch idan zamuyi dole zaka samu wasu sabbin abubuwa da sauye-sauye fiye da karatun baya, saboda kullum zurfafa bincike muke don ganin munbawa dalibanmu the best we can. Hanya daya da zaka iya samun karatun Trustchain shine ta hanyar Registration wanda saura kwana 7 kacal arufe, Saboda haka wanda yake da interest sai ya hanzarta yayi registration. Repost
Trustchain Academy tweet media
Indonesia
5
8
37
571
Tech0X
Tech0X@Tech_tube0X·
Alhamdulillah Dafarko zan Godewa Allah S.W.T sannan na godewa wannan Makaranta da Allah yasa nasamu nasarar samun wannan scholarship din. Inagodiya ga wadannan mutanan @Yusi0x @aliy_almustapha @TrustChain0 Da dai sauran malamai a wannan makaranta. Allah yakai Lada mizani
Tech0X tweet media
Indonesia
3
0
8
90
Tech0X
Tech0X@Tech_tube0X·
@TrustChain0 @Web3Queeeen Alhamdulillah Dafarko zan Godewa Allah sannan na godewa Truchain da wannan Nasara Dana samu ta samun scholarship a Truchain Allah yakara cijar da wannan makaranta Gaba yakaro nasarori
Indonesia
0
0
1
32
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
Congratulations to the Trustchain Scholarship and X Blue tick Winners. Alhamdulillah wadannan sune 5 winners na scholarship da Trustchain academy ta bayar a space din da mukayi shekaran jiya da daddare. Maza: 1. @SaiduWeb3 2. @Tech_tube0X Mata: 1. @Web3Queeeen 2. @RukaiyaUmar0 3. @MinatAbkr Sai winner na Blue tick @SD_FRESHone Dukkan wadannan winners din suyi contacting CEO @Yusi0x a TG cikin 48 hours. Congratulations to them, Wadanda suka shigo kuma basu samu wannan scholarship ba suyi hakuri, Wanda yake da damar registration yayi kafin Kwana 7, wanda kuma bashi da iko yayi hakuri yatara a Next batch idan Allah yakaimu. Trust the process...
Trustchain Academy tweet media
English
19
2
51
496
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
Mun Buɗe registration na TrustChain Academy again! Tsaya da ƙafarka ɗan baiwa, no time to waste. ➡️Kuna son samun aikin web3 ba tare da connection ba? TrustChain itace zaɓin ku! ➡️Kuna son samun ilimin web3 Jobs mai inganci daga ƙwararrun masana web3 Jobs? TrustChain itace zaɓin ka! ➡️Kuna neman ƙwarewa a fannonin web3 jobs domin samun $$$? TrustChain kuke buƙata! ➡️Kuna ganin yadda ake samun $$$ a Web3, amma baka taɓa samu ? TrustChain Scademy is your choice! ➡️Kana son ka samu web3 jobs ba tare da wani connection ba, tou kana buƙatar shiga wannan class ɗin! Wannan wata babbar dama ce da zata buɗe muku ƙofafin samun manya-manyan ayyuka a duniyar Web3 Jobs. Registration details: Buɗe rijista: 6th April, 2026 Rufe rijista: 6th May, 2026 Kuɗin rijista: ₦30,000 ko $20 kacal Account name: TrustChain Academy LTD Account number: 6380154483 Bank name: MoniePoint Turo da payment receipt ta telegram @Yusi0x Kar ku bari wannan damar ta wuce ku! Trustchain Academy, Always trust the process... CC: @Yusi0x @aliy_almustapha @CreativityEngr @Uthmankhan_
Trustchain Academy tweet media
Indonesia
9
13
108
4.7K
Tech0X
Tech0X@Tech_tube0X·
@TrustChain0 Hakika Trustchain Academy wajena na bada ilimi gaskiya da Amana
Indonesia
0
0
0
9
Ahmed XM
Ahmed XM@ahmedxm01·
1,000,000,000.00 Naira.
Ahmed XM tweet media
Filipino
356
169
3.8K
201.8K