Unadabo

820 posts

Unadabo banner
Unadabo

Unadabo

@Unadabo1

Business

Kano, Nigeria Katılım Aralık 2021
1.4K Takip Edilen680 Takipçiler
Black Diamond
Black Diamond@Husna_mlb·
Na dau karatunnan baba
Indonesia
5
0
1
747
Unadabo
Unadabo@Unadabo1·
@Husna_mlb I miss Kano state of Nigeria dis kind of food no be talk wllh🙊😋
English
1
0
0
39
Unadabo retweetledi
Black Diamond
Black Diamond@Husna_mlb·
Gaskiya kazata duniya che Not even ur sweethearts can give you the premium joy and excitement u can derive from eating it 📍 Kano
Black Diamond tweet mediaBlack Diamond tweet media
English
3
17
20
2.6K
Unadabo retweetledi
I Z A L A
I Z A L A@el_uthmaan·
Muhimmancin Taimakon Juna. - Shiekh, Dr Abdullah Usman Gadon Kaya.
Abuja, Nigeria 🇳🇬 हिन्दी
1
123
271
9.6K
Unadabo retweetledi
•
@Al__Quraan·
Alhamdulillah, the girl Sham Abu Shaqfa is fine, please keep praying for her and all the injured.🇵🇸
English
881
16.4K
61.5K
1.7M
Unadabo
Unadabo@Unadabo1·
@Husna_mlb الله أكبر اللهم غفر لها ورحمها يارب العالمين
العربية
1
0
1
139
Unadabo retweetledi
Black Diamond
Black Diamond@Husna_mlb·
Innalillahi wa inna illaihirrajiun Death hurts so bad Death touches the soul I lost my iya She’s been family for over 20years Please pray for her soul Iya was really kind to my family Iya was my family
English
58
32
168
15.4K
Unadabo retweetledi
•
@Alhamdhulillaah·
Yemen turned up to show their support for Palestine 🇵🇸🫱🏽‍🫲🏾🇾🇪
• tweet media
English
176
9.2K
31.3K
758.8K
Unadabo retweetledi
Nigeriansunni
Nigeriansunni@Nigeriansunni·
Subhanallah! Ya Allah, comfort this man, grant him ease and make him among the inhabitants of Jannah. What a loss!!! 🥹😭😭😢😢
English
371
11K
22K
481.2K
Unadabo retweetledi
Sen. Sabaru
Sen. Sabaru@adam_sabaru·
Innalillahi Wainna Ilaihiraji'un😭 Yau Juma'a 20 October, 2023 na samu labarin wani mummunar hukunci da hukumar makarantar Al-Azhar Academy dake bayan Kofar Gayan Zariya suka yi wa wani dalibinsu mai suna Marwanu Nuhu Sambo, dan JS3 (Basic 9), wanda a yayin wannan hukuncin sai da suka aika shi har lahira, saboda tsananin hukunci. Bayan kisan wannan yaro da suka yi, ba su sanar da iyayensa ba har sai da iyayen yaron suka rika jin rade-radin cewa an kai yaron asibitin Al-Ridha Clinic, inda suka garzaya can domin tabbatar da labarin da suke samu game da dan nasu, amma bayan sun samu likitan, sai ya fada masu cewa, shi ba mara lafiya aka kawo masa ba; gawa ce aka kawo masa. WanibYaro Ɗan Ajin Su Mamacin ya ce, mataimakin shugaban makarantar (vice principal) shi ya zo da yaron gaban assembly, inda suka rika yi masa bulala babu kakkautawa tare da shugaban makarantar (Principal), tun suna iya kirga bulalar har suka bata lissafi, inda yaron ya tabbatar man da kansa ya kirga bulala akalla 105 wanda aka yi wa yaron a gaban assembly😭. daga nan kuma suka wuce da shi office, suka cire masa riga, suka bar shi da gajeren wando kawai suka ci gaba da dukan sa har yaron ya yi yunkurin gudu, amma aka sa zabaniyawa (prefects) na makarantar suka rike shi suka koma da shi, suka ci gaba da dukan sa har sai da suka cire masa hakora, suka kashe shi. Bayan sun kashe yaron, suka fito da shi waje, suka aje shi a hanyar bayi har aka tashi Makaranta😢 Abin da zai kara ba ku mamaki shi ne, har zuwa karfe 8:30 na daren nan da kuma lokacin da nake wannan rubutun, babu wasu hukuma na wannan makaranta da suka halarci gidan wannan iyayen yaron. Muna kira ga hukuma, da kungiyoyin kare hakkin dan Adam, da hukumar ilmi ta jihar Kaduna da su shiga cikin wannan lamari, domin nema wa wannan dalibi hakkinsa, tare da hukunta wannan makaranta daidai da laifin da ta aikata, domin mun dade muna samun labarin irin mummunar hukuncin da ake yi a wannan makaranta mai suna Al-Azhar, wadda take Kofar Gayan Zariya; sumar da yara dalibai ya zama ruwan dare a wannan makaranta saboda tsananin hukunci Allah Ya Kyauta🙏.
Sen. Sabaru tweet media
Indonesia
166
137
282
41.8K
Unadabo retweetledi
Abba Kabir Yusuf
Abba Kabir Yusuf@Kyusufabba·
Providing our scholars with an upkeep allowance of $200 that will keep them afloat throughout the duration of their transit to India, as we bade farewell to them this morning. - AKY
English
629
1.3K
5.2K
728.4K
Unadabo retweetledi
Prof. Isa Ali Ibrahim, CON
Prof. Isa Ali Ibrahim, CON@ProfIsaPantami·
A Tribute to Barrister Shamsu Abubakar, PhD. Very productive young man who passed away this week. May the Almighty Allah admit him into Firdaus and be merciful to all of us
English
40
141
673
22K
Unadabo retweetledi
SkyDanfoDriver 🛫 (Capt. Jamil)
7 months in Captivity One of the many things people go through in the hands of bandits, Kidnappers, Criminal merchants… Security is everybody’s business. See something, Say something 🙏🏾🙏🏾🙏🏾 From this to that 😢😢😢
SkyDanfoDriver 🛫 (Capt. Jamil) tweet mediaSkyDanfoDriver 🛫 (Capt. Jamil) tweet media
English
250
552
872
99.2K
Unadabo retweetledi
$ULTAN☠️𝕏
$ULTAN☠️𝕏@Sarki_sultan·
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, 😭💔 After spending 7 months in captivity, ya Allah ka wulakanta masu hannu a wannan insecurity din da ke North 💔😭👏🏽 This can be everyone 📌
$ULTAN☠️𝕏 tweet media$ULTAN☠️𝕏 tweet media
Indonesia
43
62
151
7.8K