Engr Bichi | ₿
32.8K posts

Engr Bichi | ₿
@Web3_EngrBch
Crypto Enthusiast| Content Creator| Community MOD 💼 Available for partnerships | Contributor @Cedelabs🐼| Vanguard @aarnasays

KANO, MU GUJI KUSKUREN DA ZAI JANYO KOMA BAYAN. Nayi rubutu a baya cewa kuskuran da zamuyi shi ne mu kada Abba a gwamna, Amma wasu suna ganin san raina kawai na fada. Toh zan kara maimaitawa kowa ya ji. Wallahi, babban kuskure ne idan muka bari Abba ya fadi mulki a daidai lokacin da Abba ya fara nuna ainihin shugabanci. A yau, abin da muke gani ba labari bane aikin Abba ne a fili, tituna suna gyaruwa 🚧, Abba yana inganta ilimi domin yaranmu su samu makoma mai kyau, sannan Abba yana ƙarfafa bangaren lafiya domin rayuwar jama’a ta inganta. Idan aka yi kuskure aka cire Abba, akwai haɗarin cewa duk wannan ci gaban da Abba ya fara zai tsaya ko ya lalace. This is the reality when you remove a working leader like Abba, you risk losing everything he started. Ba lokacin gwaji bane, ba lokacin yin kuskuren da za a yi nadama ba. Abba ya nuna mana aiki, Abba ya nuna tsari, Abba ya nuna kulawa da al’umma. Tambaya ita ce: me zai hana mu ba Abba damar ci gaba? Don cigaban Kano, don ilimi, don lafiya mu tsaya da Abba. Keep Abba, keep progress. Remove Abba, risk going backward. #Fallebiyuce in sha Allah




Solo date. 🥰










