❈The Local Senator🇳🇬

29.2K posts

❈The Local Senator🇳🇬 banner
❈The Local Senator🇳🇬

❈The Local Senator🇳🇬

@_Sen_Mukhtar

Teacher/Biologist

Katsina, Nigeria Katılım Ekim 2022
2.3K Takip Edilen2.6K Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
❈The Local Senator🇳🇬
❈The Local Senator🇳🇬@_Sen_Mukhtar·
Whenever the news of my demise hits your timeline, please take a moment with a clean heart to seek for Allah's forgiveness and mercy upon me as it's what I needed the most. But please don't write "RIP" for me. Thank you✍️✍️
English
17
8
36
6.1K
(نزلة)
(نزلة)@the_virtous·
Bantaba ganin yar masu kudi tana film ba"🤔
Indonesia
46
4
96
11.9K
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
What are 3 words better than I LOVE YOU ?
English
20
5
29
869
Sonia
Sonia@BalogunSonia4·
Why is Africa rich in resources yet still facing poverty?
English
855
104
775
40K
Deeyah😍
Deeyah😍@Sadeeya98·
Men only: if you’re to Memorize a chapter(s) in the Quran as her bride price,would you?
English
20
8
37
1.3K
Boddi
Boddi@HalimaBichi·
Sai wani aure kukeyi😒 Ko sitta shawwal bakuyiba
हिन्दी
65
142
471
20.3K
❈The Local Senator🇳🇬
@Munnirsanda Al'amarin tsaro a Najeriya kullum ƙara taɓarɓarewa yake, yayin da masu ruwa da tsaki a bangaren tabbatar da kare rayuwar da dukiyar al'umma suka maida hankalin su wajen siyasar su ta hanyar biyan wasu zauna gari banza don su tallata su a idon duniya. Muna fatan za'a samu gyara.
Indonesia
0
0
0
10
Sanda
Sanda@Munnirsanda·
Katsina Na Fama Da Matsalar Tsaro, DPO ya Rasa Ransa A Matazu. A wani mummunan hari da ya girgiza al’ummar Matazu a jihar Katsina State, wasu ƴan bindiga sun kashe jami’in ƴan sanda mai mukamin DPO tare da wasu mutane da dama. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a wani hari na bazata, inda maharan suka farmaki yankin ba tare da wani gargaɗi ba. Majiyoyi sun ce jami’an tsaro sun yi ƙoƙarin daƙile harin, amma ƙarfin ƴan bindigar ya fi ƙarfi a lokacin. Mutanen yankin sun bayyana matuƙar firgici da fargaba, yayin da iyalai da dama suka rasa ƴan uwansu. Harin ya sake jefa al’umma cikin damuwa, tare da ƙara nuna irin ƙalubalen tsaro da ke addabar wasu sassan arewacin Najeriya. Ana sa ran hukumomi za su ƙara ɗaukar matakai domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin jama’a a yankin
Sanda tweet media
Indonesia
1
0
3
236
Mooh
Mooh@ie_Mooh·
Me -43 You ?
Mooh tweet media
English
8
7
15
1.7K
Sanda
Sanda@Munnirsanda·
Ka dan talaka wahalalai, kana wahala Ubanka na wahala amma kanace sai Tinubu Kai wani irin dolo ne
Indonesia
6
2
27
662