ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL
3.9K posts

ISHAQ ISMAIL
@abba93805
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer.🤲🏾🤲🏾
Nigeria Katılım Eylül 2024
913 Takip Edilen422 Takipçiler
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi

Akwai tantirai a cikin tick tock wallahi🤝 😂😂🙆♂️🙆♂️
Fateema Zahra✨🌟@fatyma_BintMuhd
The amount of disrespect people are showing Rarara is actually crazy 😂😂😂
Indonesia
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU...
Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.
Alhali ana bin sa Bashi.
Aljihunsa Babu ko sisi.
Babu mai taimakonsa sai Shi kadai.
Amma duk da haka, zaka ga yana murmushi, yana da Yakini mai karfi a cikin zuciyarsa cewa:
"Watarana komai zai yi daidai, kuma watarana sai labari."
Wannan sam ba hauka bane...
WANNAN SHINE AKE KIRA NAMIJI.
Duk tsananin da kake ciki, kada ka fidda rai. Gobe ta Allah ce.
Barkanmu da safiya abokai 🤲😍

Gombe, Nigeria 🇳🇬 Indonesia
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi

Meye amfani hadda shi na Al qurani tunda baya amfani dashi, ai kyau ilimin kayi amfani dashi, saboda haka rarara baya da bambamco da jalihi da baije islamiya ba.
ᗩbuᗩyaan@bb_khamees
Ina da ja akan haddar Rarara. Idan kuma ta inganta a fada mana.
Indonesia

Rarara yace duk mejin haushinsa akan Davido yaje ya rungumi Transformer📌 #abis_fulani #hausa
Indonesia

@abis_fulani Wlh rarara bai da hankali jakine dan wahala shi dan gutsun uwarsa da ake kashe mu meyayi amma shi davido yanuna yanasan nasa
Indonesia
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi
ISHAQ ISMAIL retweetledi

Dear @kahuturarara
Inaga ya kamata kasa a dauko maka yaronnan davido kasa a zane mai duwawu sbd gobe in manyanshi suna magana baxai sake rashin kunya ba
Filipino
























