Miss Bbb🦋🤍🤎
228 posts

Miss Bbb🦋🤍🤎
@b_minnallah
Allah First! 🌺 Proudly Muslimah 🧕 Sweet Hausa gal! 🤍 October Angel.. 🤗 It's me being just Me!! 😌🤎
Katılım Mayıs 2026
35 Takip Edilen24 Takipçiler
Miss Bbb🦋🤍🤎 retweetledi
Miss Bbb🦋🤍🤎 retweetledi

@ShuaibuKankia @najeebabubakarb Follow back and turn my notifications bell iny
English

@Mss_Tareem Wlh 🤣🤣🤣 bana San namiji mara gemu haka kawai ka wani zo mun da fuska kamar tiles 💔😢
Indonesia
Miss Bbb🦋🤍🤎 retweetledi
Miss Bbb🦋🤍🤎 retweetledi
Miss Bbb🦋🤍🤎 retweetledi

Muna xamanmu an hada mu fada da juna da muna tweet ne sbd nishadi amma yanxu munkoma neman kudi kawai. Yanxu bakin ciki da hassada ya shiga ciki kowa gani yake yafi karfin yayima wannan koda like ne balle repost or comments sai in ya xama dole 😎😎😎kuma duk mun kasa ganewa a hakan.
Yanxu mai blue tick gani yake ya taba tweet din mara bluetick asara ne. Yanxu ankoma xaman doya da manja.
Before kamar jira ake kakeyi dropping tweets amma yanxu ko kayi koda bluetick din naka ana ganin babu girma ayi maka touching tweet
Kuma a hakan rayuwan tanayima wasu dadi 🤔🤔🤔nikuwa abun mamaki yake bani
Arewa ko xamuyi nazari na wasu mintuna kawai
Indonesia
Miss Bbb🦋🤍🤎 retweetledi














