Sabitlenmiş Tweet
Mai Fulawa 💐🌺
115.5K posts

Mai Fulawa 💐🌺
@inn_sheikh
i sell flowers 🌺🌺 Real Madrid ⚽️ Fulani. married❤️ father of one (Zahra)
Gombe, Nigeria Katılım Eylül 2019
5.7K Takip Edilen35.5K Takipçiler

Ameeeen ya Arrahman 🙏
Prof. Isa Ali Ibrahim, CON@ProfIsaPantami
Muna rokon Allah, Ya datar da mu da daren Laylatul Qadr, da imani da neman lada gare Shi. Allah Ya jikan iyayenmu da malamanmu da yayanmu da yan'uwanmu da aminanmu. Allah Ya karbi ibadunmu da addu'o'inmu. Allah Ya sanya Aljannah ce makomarmu, Allah Ya datar damu da dukkan alherin duniya da lahira. Allah Ya amintar da mu, Ya albarkarce mu. Ya Allah duk mai kaunar mu, Ka kauna ce. Yaa Allah wanda Ya nufe mu da Sharri, Allah Kai ne Allah, Mun bar ka da Shi, Yaa Allah, Ka isar mana. #Ramadan #LaylatulQadr
Indonesia
Mai Fulawa 💐🌺 retweetledi
Mai Fulawa 💐🌺 retweetledi
Mai Fulawa 💐🌺 retweetledi
Mai Fulawa 💐🌺 retweetledi

Good morning fam!
It's another beautiful day to talk about @newton_xyz
A believer will never get tired of @newton_xyz

English

@ProfIsaPantami His excellency yaje kara’i🤩 Allah ya karawa rayuwa albarka
Indonesia

@ProfIsaPantami Masha Allah and congratulations to this young boy
English














