Sabitlenmiş Tweet
Foodscientist
2.7K posts

Foodscientist
@muhammad_serlis
Football lover||Airdrop Hunter||Web3 Enthusiast Providing affordable solar systems in Kano ⚡ Sales & professional installations
Katılım Nisan 2021
678 Takip Edilen345 Takipçiler

@yenyenpurehoney Tested and trusted wlh
And I’m interested
English

Do u want to be a dealer or a consumer of our very own admiral'A yoghurt?
We got u covered
u can always reach out to me especially if u are in the NorthEast or Northwest.
I can proudly tell u that this is one of our country's best yoghurt both in taste and in sales.
Give it a trial and thank me later


English
Foodscientist retweetledi
Foodscientist retweetledi

Amin ya hayyu ya qayyum for all your prayers and wishes.
Alhamdullahi Alhamdullahi Alhamdullahi. All surgeries was successful am recovering.
Bakaka@Abba_kakaa
Yesterday I had an accident, but alhamdullahi.. first surgery was successful, waiting for my another surgery in the next 3 days. Thanks all for your prayers.
Indonesia

4kva solar system with 5kWh lithium battery 1.7

The Solar guy@GbeleePaul
4kva solar system with 5kWh lithium batter 2.4m
Norsk

Foodscientist retweetledi

Assalamu alaikum wa rahmatullah
Jiya bayan nayi posting akan “Products Review Nitch” mutane da yawa sun nuna sha’awar a yi sharing tips.
Already muna sha plans na yin series na Social media strategies series, da sharing nitches da yawa wanda zasuyi fitting nako da kowa ba tare da an cunkushe a wuri daya ba.
So in sha Allah yau zamu fara wannan series din da misalin karfe 9:00pm dot Agogon Nigeria.
Zamu fara da fahimtar menene ma ita kanta social media din sannan ya mutum ya kamata ya mu’amalance ta domin cin moriyarta.
Zamu kasance kamar kullum tare da yan uwa abokan fafutuka @mustyideas @UkashatBalaCCII da kuma oga @fuchaweb3
Sai kuma maigidanmu idan Allah yasa ya samu lokaci @Mahmoudsardauna
Repost and set your alarm ⏰
x.com/i/spaces/1qjdz…

Indonesia


Akwai wani nitch da har yau banga mutanenmu suna yinsa ba a social media, kuma yana da da cikin nitch masu kawo kudi sosai da sanya mutum ya zama very popular.
Da ace ina Nigeria sai na bude account a tiktok specifically saboda wannan nitch din.
Wannan nitch din shine “Product testing review”
Zaka iya yin testing na different products kama daga kan abinci, abun hawa, kayan sawa, hotel, online platforms kamar exchange, bank etc.
Sai kazo ka yi bayanin ra’ayinka da experience dinka.
Wannan abun idan ka yi shi na wata 3 zuwa wata 6 consistently, I can tell you ka daina sayan abinci a restaurant, ka daina biyan kudin jirgi ko mota, ka daina biya kudin hotel da sauran services.
Dalili shine zaka zama product ambassador na products da yawa. Kuma wallahi kudi zaka dinga kwasha.
I will share some tips to those who want to start.

Indonesia

Yau kwana 10 kenan cif da ziyartar Dutsen Duur Sina dake a Sinai Peninsula a Kasar Egypt.
Naje har dai-dai wurin sa ake sa ran a wurin Annabi Musa (A.S) ya yi Mikati da Ubangijinsa na tsawon darare Arba’in kamar yanda yazo a cikin Al-Qur’ani mai girma. Zaku ganni a zaune kan darduma a cikin wani san kogo, toh nan akace Annabi Musa A.S ya zauna.
Dutsen da wurin yake yana da Tsayin sama Kilometer 2.5km (biyu da rabi).
Tafiya daga kasan dutsen zuwa can karshensa tafiyar Kilometers kusa 5km ne ba kadan.
Kasan dutsen zafi ne kuma a bushe ba komai, amm samansa a rufe yake ruff da kankara, wato snow, hanyar kanta dakyar ake ganeta.
Gaba daya nahiyar wurin tsaunuka ne da kwazazzabai, amma haka Annabin Allah Musa (A.S) yaje yanda ya tabbata zauna a wannan wurin da domin ganawa da ubangiji na tsawon wanna lokaci.
Wurine mai tsarki, munyi addu’o’i kuma muna fatan Allah ya bamu ladan ya kuma amsa mana addu’o’in da mukayi.
We will keep exploring the Qur’an historical sites in sha Allah




Indonesia
Foodscientist retweetledi
















