Munnir Abdulhamid

3.5K posts

Munnir Abdulhamid banner
Munnir Abdulhamid

Munnir Abdulhamid

@munnirjmt

CEO @techhausa Building @Karatu_ |Techie|Hausa Tech Content creator|Revolutionary

Nigeria Katılım Mayıs 2011
2.3K Takip Edilen2.1K Takipçiler
Munnir Abdulhamid retweetledi
Tech Hausa
Tech Hausa@TechHausa·
Shahararriyar masaniya kuma farfesa a fannin fasaha, Dr. Aisha Ali-Gombe, ta sake kafa wani babban tarihin nasara bayan da gidauniyar Google.org ta ba wa sashen binciken tsaron intanet na Jami'ar (LSU Cybersecurity Clinic) tallafin $1m ƙarƙashin jagorancinta.
Tech Hausa tweet media
Indonesia
0
2
5
109
Munnir Abdulhamid
Munnir Abdulhamid@munnirjmt·
We just hit 100,000 monthly pageviews organically on the @TechHausa website. This proves Hausa audiences want tech content in their own language. We’re just getting started Want to reach the Hausa tech audience? Partner with us our DMs are open or email: munnir@techhausa.com
Munnir Abdulhamid tweet media
English
0
1
1
82
Munnir Abdulhamid
Munnir Abdulhamid@munnirjmt·
Baki dai suna ta shigowa Nijeriya suyi amfani da daman su
Name cannot be blank@hackSultan

This company @swoopappng raised $7.3M to build a food delivery app, and decided the primary location would be Lagos, Nigeria. One of the few places in Nigeria with the highest rate of online orders, but also the highest rate of delivery problems to match. And they decided that the strategy is to let riders keep 100% of the delivery fees. So now other platforms have to gear up, or they’ll take all the available riders. The more riders they have, the faster their delivery system will be, and the more users will want to use them. It’s tough but I believe that it can really be done. Let’s see how this strategy goes

हिन्दी
0
0
0
54
Munnir Abdulhamid
Munnir Abdulhamid@munnirjmt·
Wannan rubutu ne da muka yi a shafin mu na @TechHausa amma abun takaici wannan bawan Allah da ya tashi posting bai nuna cewa rubutun namu bane har ma croping yayi na inda sunan mu yake a pics din nan, wanan shine asalin hoton da ya yanke
Munnir Abdulhamid tweet media
Muktar Inuwa Babba@Muktar_Crypto1

Ahmad XM Na Gina Blockchain Estate Da Zaku Iya Sayan Gida A Ciki Da Crypto 💁 Shahararren mai harkar kudaden intanet (Crypto), Ahmad XM, ya bayyana wani gagarumin shiri da yake gudanarwa na gina wani katafaren rukunin gidaje da ya sanya wa suna "Blockchain Estate A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na X, Ahmad XM ya sanar da cewa wannan rukunin gidaje zai zo da wani sabon salo na daban wanda ba a saba gani ba a fannin gine-gine. Maimakon amfani da lambobi (numbers) wajen alamta gidaje kamar yadda aka saba, a wannan Estate din, kowane gida zai amsa sunan daya daga cikin shahararrun kudaden crypto. Wannan yana nufin ana iya kiran gidajen da sunaye irin su Bitcoin, Ethereum, Solana, da sauran su. Wani babban abin burgewa da ya jawo hankalin mutane shi ne sanarwar da ya yi cewa za a iya sayen wadannan gidaje ta hanyar amfani da kudaden crypto. Wannan na nufin duk mai bukatar mallakar gida a rukunin na Blockchain Estate, ba sai ya yi amfani da takardun kudi na Naira ko Dala ba; zai iya biyan kudin gidan kai-tsaye ta walat dinsa ta crypto. Ana ganin cewa wannan mataki zai zama babbar dama ga matasa da sauran masu ruwa da tsaki a harkar crypto domin mallakar gidaje na kece-raini. Idan aka kammala aikin wannan Estate, ana sa ran zai zama wurin alfahari ga daukacin masu harkar fasahar blockchain, ganin yadda aka tsara shi domin ya yi daidai da rayuwar zamani ta dijital. Wannan yunkuri na Ahmad XM ya sake tabbatar da yadda fasahar blockchain take kara shiga cikin sauran sassan rayuwar al'umma, ba wai kawai a fannin kudi ba, har ma da fannin mallakar gidaje da filaye @ahmedxm01 🤝

Indonesia
0
0
0
39
Munnir Abdulhamid
Munnir Abdulhamid@munnirjmt·
@Muktar_Crypto1 Wannan rubutu ne da muka yi a shafin mu na @TechHausa amma abun takaici wannan bawan Allah da ya tashi posting bai nuna cewa rubutun namu bane har ma croping yayi na inda sunan mu yake a pics din nan, wann shine asalin hoton da ya yanke kasan,
Munnir Abdulhamid tweet media
Indonesia
0
0
1
129
Muktar Inuwa Babba
Muktar Inuwa Babba@Muktar_Crypto1·
Ahmad XM Na Gina Blockchain Estate Da Zaku Iya Sayan Gida A Ciki Da Crypto 💁 Shahararren mai harkar kudaden intanet (Crypto), Ahmad XM, ya bayyana wani gagarumin shiri da yake gudanarwa na gina wani katafaren rukunin gidaje da ya sanya wa suna "Blockchain Estate A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na X, Ahmad XM ya sanar da cewa wannan rukunin gidaje zai zo da wani sabon salo na daban wanda ba a saba gani ba a fannin gine-gine. Maimakon amfani da lambobi (numbers) wajen alamta gidaje kamar yadda aka saba, a wannan Estate din, kowane gida zai amsa sunan daya daga cikin shahararrun kudaden crypto. Wannan yana nufin ana iya kiran gidajen da sunaye irin su Bitcoin, Ethereum, Solana, da sauran su. Wani babban abin burgewa da ya jawo hankalin mutane shi ne sanarwar da ya yi cewa za a iya sayen wadannan gidaje ta hanyar amfani da kudaden crypto. Wannan na nufin duk mai bukatar mallakar gida a rukunin na Blockchain Estate, ba sai ya yi amfani da takardun kudi na Naira ko Dala ba; zai iya biyan kudin gidan kai-tsaye ta walat dinsa ta crypto. Ana ganin cewa wannan mataki zai zama babbar dama ga matasa da sauran masu ruwa da tsaki a harkar crypto domin mallakar gidaje na kece-raini. Idan aka kammala aikin wannan Estate, ana sa ran zai zama wurin alfahari ga daukacin masu harkar fasahar blockchain, ganin yadda aka tsara shi domin ya yi daidai da rayuwar zamani ta dijital. Wannan yunkuri na Ahmad XM ya sake tabbatar da yadda fasahar blockchain take kara shiga cikin sauran sassan rayuwar al'umma, ba wai kawai a fannin kudi ba, har ma da fannin mallakar gidaje da filaye @ahmedxm01 🤝
Muktar Inuwa Babba tweet media
Indonesia
10
15
314
8.1K
Munnir Abdulhamid
Munnir Abdulhamid@munnirjmt·
David @aforisms_ is one of the people I reached out to in 2022 for advice, as he also runs a tech Media similar to the one I founded for Hausa communities, @TechHausa. He provided valuable and honest insights, and watching his interview today, I learned even more from his journey
David Afolayan@aforisms_

I had a sit-down on the Amazing Exploits podcast with Joshua Olaniyi. The conversation focused on Building Technext: What It Really Took to Survive and Grow for 8+ Years. Watching the video, I am quite surprised by how much I have learnt as an entrepreneur...

English
0
0
0
29