Sabitlenmiş Tweet
Soofee
2.6K posts

Soofee
@softsopheee
🐈for the love of pussycat. 💃here to have fun. 🐦 If you take my tweets serious. na you know
Abuja, Nigeria Katılım Ağustos 2019
1.4K Takip Edilen4.1K Takipçiler

@mosleee_s Ashe irin abubuwan da ake bada labarai ba ƙarya bane.
Ashe da gaske ne.
Oh ni yash
Indonesia

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHIRAJIUN🤦♂️
Yaushe har aka kai matsayin da mutane suka fara yin bidiyo irin wannan suna dorawa a social media ba tare da jin tsoro ko kunyar ubangiji? Duk don mallakar wani ko takura wa rayuwar wani ko kuma neman suna da daukaka, akwai abubuwan da bai kamata ma ana ganin su a social media ba.
Wallahi mutane aji tsoron Allah wasu su suke kai kansu wuta da kansu🤦♂️
Indonesia

@softsopheee Ayyah shiyasa kenan ae gara ki duba mn me kyau kamarki 😍
Indonesia

@HarunSaleem Tukunna de. Na samu wata amma it's not cute.
Still looking...
Eesti















