M Abubakar

218 posts

M Abubakar

M Abubakar

@Muhammad693823

Community manager|| airdrop hunter|| web3 marketer|| replay guy||

เข้าร่วม Ocak 2026
168 กำลังติดตาม63 ผู้ติดตาม
S~M Ɗanpullo
S~M Ɗanpullo@S_M_Danpullo·
Assalamu alaikum Yau ranar Sada zumunci ce, duk abinda kake ya kamata ka ajiye ka je ka ziyarci yan uwanka ko da mutum 2 ne. Ko kuma ka saka kati ka kira ko mutum 10 ne cikin ƴan uwanka da abokanka. Idan kuma baka da ko kati toh ka ajiye lambar ka a comment in sha Allah za'a saka maka kati. Amma sa'o'i ka rubuta kayi alkawarin zumunci zaka sada da ƴan uwanka da wata ƙwaila zaka je ka kira kayi ta mata karya ba Sannan ka tabbata a yau zaka kira, sannan ka tabbatar MTN basa binka bashi. Duk wanda ya ha'incemu baya cikinmu inji Manzon Allah (Sallallahu alaihi wa Sallam.)
S~M Ɗanpullo tweet media
Indonesia
58
12
280
5.1K
Crypto Love
Crypto Love@1Cryptolove·
A financial Market babu wani abu da yake yabama mutum freedom kamar trading ba ina kushe masu web3 jobs bane nima inayi idan yasamu amma asalin freedom ka iya trading Trading skills da knowledge ake bukata web3 jobs kuma hustling zakayi tukkuna kasamu trading shine zakayi baka tare kasha wahala ba kasamu abunda kake bukata idan analysis dinka baiye failed ba Zankwanta jiya da dare wan nan token din yana matakin degen na saka $30 akansa da zummar idan yayi dumping da safe na shiga da manyan kudi tashina kenan YANZU naga $30 ta kawo $64 profit 🔥📸
Crypto Love tweet media
Indonesia
16
3
100
2.7K
Ramlaatuuh
Ramlaatuuh@Bliss_beebaah·
Maganin kowani irin damuwa
Ramlaatuuh tweet media
Filipino
75
15
254
7.2K
Engr Aliyu
Engr Aliyu@aliy_almustapha·
Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin ƙai. Mun dawo fagen fama, muna roƙon Allah ya ƙarawa rayuwarmu albarka, kuma ya haɗa mu da arziƙinsa mai albarka, mai yalwa. Ya Allah! Ka azirtamu da arziƙin da babu talauci a bayansa. Ya Allah! Ka kare mu daga sharrin mahasada da ma-sharranta, na kusa da na nesa. Ya Allah! Ka ƙara ɗaukaka darajarmu, duniya da lahira. Ya Allah! Ka gafarta mana, gafarar da babu fushinka a bayanta. Ya Allah! Ka biya mana dukkanin buƙatunmu na alheri. Ya Allah! Ka ba mu zaman lafiya a ƙasarmu Najeriya da sauran ƙasashen duniya. Ya Allah! Ka azurtamu da kyakkyawan ƙarshe, kasa aljannah makoma a gare mu. Yau, ba za mu samu damar gabatar da Space na "Web3 Friday Alphas" ba, saboda wani uzuri. Sai wani satin, in shaa Allah. Barkanmu da Jumuah. Ku yi like, retweet, domin sauran mutane su gani. CC: -EAA
Engr Aliyu tweet media
Indonesia
76
10
213
2.4K
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
Yaa kai mai karatu, lokaci yana zuwa wanda za'a ɗaukeka zuwa maƙabarta kamar yadda a ɗauko wannan dake a Hoto. Shin wane irin shiri ka yiwa wannan ranar?? Yau idan mutuwa ta karɓi rayuwarka, shin kana ganin ayyukan da kake aikatawa za su fitar dakai daga azabar Allah? Ka yiwa kanka karatun ta nutsu domin gyara gobenka.
vermerlleey tweet media
Indonesia
6
9
32
873
Mahmoud Sardauna | Aptos Educator
Mahmoud Sardauna | Aptos Educator@Mahmoudsardauna·
In 🇳🇬 $51 is the average monthly earning. And 40% have no income. Please take your X monetization 💰 serious.
Mahmoud Sardauna | Aptos Educator tweet media
English
37
7
132
1.8K
Halily
Halily@Halily_X·
Be honest, what did you see?
Halily tweet media
English
56
3
61
1.7K
Mahmoud Sardauna | Aptos Educator
Mahmoud Sardauna | Aptos Educator@Mahmoudsardauna·
Kada ka yi saurin barin abin da ke rufa maka asiri ka tafi wata harkar da ba ka da wani ilimi akansa!
Indonesia
58
14
199
3.4K
Msageer
Msageer@Msageer_·
Below 1K Say Hi 👋 Let's follow each other🗣️
Msageer tweet media
English
20
0
11
239
Ummueaman Alpha
Ummueaman Alpha@ummueaman61465·
@Mahmoudsardauna In sha Allah zamuyi duk me yiwuwa mugs munyi invest ko mu bamu mora ba yaya da jikiokin mu sa mora
Indonesia
1
0
1
12
Mahmoud Sardauna | Aptos Educator
Mahmoud Sardauna | Aptos Educator@Mahmoudsardauna·
You didn’t invest in 2010. You didn’t invest in 2015. You didn’t invest in 2020. Now it’s 2026 and you’re still “planning”. Ok ooo.
English
31
4
103
1.4K
Mr someone
Mr someone@jibrilamenu·
@Mahmoudsardauna Person go reach his grave with him own plans waiting for perfection to start 😂
English
1
0
0
30
Msageer
Msageer@Msageer_·
it Is in Nigeria you will see someone that needs food wants to create a project 👀 are you serious, are you okay 😁
English
12
0
30
410
Abba Jidda.
Abba Jidda.@OfficialAzzaki·
Will you vote for Bola Ahmed Tinubu in 2027? ○ Yes ○ No
English
2.5K
134
2.5K
545.5K