Shikaweey Tech
627 posts

Shikaweey Tech
@ShikaweeyTech
I’m a digital content creator focused on teaching practical skills like graphics design and video editing. My goal is to help people grow and earn online.
Zaria, Nigeria เข้าร่วม Mayıs 2026
313 กำลังติดตาม229 ผู้ติดตาม


私の秘書は退職自衛官ですが、特段経済的に困窮した家庭の出身ではありません。
自衛官は家庭環境で決まる職業ではなく、志を持って選ぶ職業です。厳しく非難します。 sankei.com/article/202606… @Sankei_newsから
日本語

GRAPHICS DESIGN
Graphics Design shine fasaha da ake amfani da ita wajen ƙirƙirar saƙo ta hanyar amfani da hotuna, rubutu, da launi don isar da ra'ayi ko bayani ga mutane.
ABUBUWAN DA KE CIKIN GRAPHICS DESIGN:
✅ Typography – Zaɓin nau'in rubutu da yadda ake sarrafa shi
✅ Launi (Color Theory) – Amfani da launuka don jawo hankali ko isar da ji
✅ Layout – Yadda ake tsara abubuwa a shafi ko allon
Hotuna (Images/Icons) – Amfani da zane-zane da hotuna don ƙara bayani
INDA AKE AMFANI DA SHI:
✓• Logos da brand identity
✓• Posters da flyers
✓• Thumbnails na YouTube
✓• Social media posts
✓• Book covers da packaging

Indonesia
Shikaweey Tech รีทวีตแล้ว

SALLAR DARE MABUƊIN BIYAN BUKATU
Aure kake nema? Kada ka yi wasa da sallar dare.
-
Aiki kake nema? Ka yawaita sallar dare kafin ka yawaita damuwa.
-
Kana son Allah Ya buɗe maka ƙofofin arziki? Kada ka bar sallar dare.
-
Kana neman natsuwar zuciya? Ka neme ta a cikin sujjadar dare.
-
Kana da wata buƙata? Ka ƙara kusanci ga Allah ta hanyar sallar dare.
-
Kana son canjin rayuwa? Ka fara da canjin dare.
-
Kana son nasara a duniya da lahira? Ka sanya sallar dare cikin jadawalinka.
-
Mafita kake nema? Wataƙila tana jiranka ne a raka’o’in dare.
-
Kana son amsar addu’a? Kada ka gajiya da ƙwanƙwasa ƙofar Allah a cikin dare.
-
Idan ka rasa komai, kada ka rasa sallar dare. Idan kana da sallar dare, har yanzu kana da babbar hanyar samun alheri.

Indonesia

Allah gave you another sunrise.
That's your sign to have hope.
Good morning
#1448 #IslamicNewYear
English

YADDA ZA KA TSABTACE PHONE NAKA:
🧹 Delete apps da ba ka amfani Dasu
🧹 Clear cache kowace mako (Sati)
🧹 Transfer photos zuwa Google Photos Domin ajiye su
🧹 Delete duplicate contacts Number Biyu Iri Daya
🧹 Unsubscribe daga emails marasa amfani
Phone naka za tayi sauri kamar sabuwa 📱
#HausaTech #PhoneTips

Filipino

























