ทวีตที่ปักหมุด
Hannah.A.A
9.4K posts

Hannah.A.A
@hernnerhty
WEB3 Beginner |Graphic designer | Web3 Content creator | Web3 Airdrop hunter | Web3 Reply girl | DM for collabs & Web3 opportunities!
Zaria, Nigeria เข้าร่วม Nisan 2024
937 กำลังติดตาม1.1K ผู้ติดตาม

@bmjvermerlleey Ameen.
Happy birthday our daughter
Tudun-Wada City, Nigeria 🇳🇬 English

Da taimakon Ubangiji da tasirin strategyn da nake amfani dashi yasa shiga profile din duk wadda yamin comment a post dina ya fara fin karfina.
Wannan strategy din na farashi a karshen Ramadan kuma gashi har ya fara bani kyakkyawan sakamako, ina samun engagement da impressions yadda yakamata. Alhamdulillah.
Strategyn nawa shine, duk wadda yamin comment a post dina zan shiga profile dinsa na masa engagement a posting dinsa; comment guda biya, likes kuma ba adadi. Sannan a TL duk wadda naga mai karamin account ne ko wadda yake min engaging a post dina bana tsallakeshi.
Ina baka shawarin ka gwada wannan strategy din zakaga canji. In sha Allah.
Allah sa mudace.
Indonesia

@sadeeqmasterr Masha Allah, In Sha Allah shima bada jimawa ba zaka cike
Tudun-Wada City, Nigeria 🇳🇬 Indonesia

@mustyideas @ArewA_96 Zadai mu wunin In Sha Allah, mun dai tashi lafiya
Indonesia

Good morning once again
@ArewA_96 tweeted, and I quoted,
"Stay aligned with your vision and goals"
Mu wuni lafiya.

English

@bapphah Mafi yawan mazan yanzu basa kishin matansu, basa sanin me matansu keyi
Türkçe

























