TYH Zaranda Trading Academy
106 posts

TYH Zaranda Trading Academy
@TYH_Zaranda
An Online Crypto Academy teaching Technical Analysis 📉 📈 and Trading Strategies in Hausa, with mentorship designed to help you grow from beginner to pro



















Mun rabawa ɗalibanmu Certificates ɗin su na kammala karatu a matakai daban-daban na koyan Trading a TYH Zaranda Trading Academy 🎓 Basic Knowledge on Technical Analysis 🎓 Advanced Price Action (PA) 🎓 Smart Money Concept (SMC) Waɗannan Certificates ɗin shaida ce da take nuna ɗalibi yasamu ingantaccen ilimi da horo mai tsari, wajan koyan Ilimin a TYH Zaranda Trading Academy 🎯 Wishing our graduates more TP 💰 CEO/Founder: Tajuddeen Y Hassan ✍️ SMC Tutor: Abba Muhammad Mele ✍️ ______________________________________ Har yanzu Registration Portal na TYH Zaranda Trading Academy yana buɗe ga masu sha’awar koyon Trading ta hanyoyi daban-daban: Price Action (PA) da Smart Money Concept (SMC) tun daga Matakin Farko har zuwa Matakin Kwarewa. ⚡ Education Is Shield 🛡️ 👉 Join our channel: t.me/tyhzarandachan… @highlight









BASIC KNOWLEDGE CLASS ⚡ 3 WEEKS LECTURES A @TYH_Zaranda Mun kammala sati Uku da Fara lectures a class ɗin mu na Batch 14 da muke koyarwa da Ilimin Trading a matakin farko (Basic Knowledge on Technical Analysis Class). Kuma Alhamdulillah Karatu ya yi nisa, yanzu haka ɗalibai za suyi Assignment domin gwada fahimtar su a aikace 📖✍️ Koyan Ilimin Trading 📈📉 Saida Practical Tajuddeen Y Hassan ✍️ #tyhzarandatradingacademy #crypto #SpotTrading


























