Web3PSS
16.2K posts

Web3PSS
@Web3PSS
|| PSS || Ambs Mental Maze || Crypto&Web3 Enthusiast || Advocator || Hunter || Open to Connections ||

Hasashe ya nuna cewa idan baka da wani ilimi na digital skills, budurwarka zata yaudareka kafin karshen 2026. Idan kana da DEGREE a Engineering kaje ka Koyi UIUX Design Ko Programming. Idan kana da DEGREE a Maths ko wani abu na lissafi kaje ka Koyi Forex ko Crypto. Idan kana da DEGREE a Business Adm. kaje ka Koyi Affliate Marketing. Idan kana da DEGREE a Education kaje ka Koya Content Creation ko Coaching na mutane ta Online. Idan kana da DEGREE a Harkar Computer kaje ka Koyi Cybersecurity. Idan kana da DEGREE a English/Hausa kaje ka Koyi Copywriting (Rubutu mai jan hankali) Idan kana da DEGREE a Marketing kaje ka Koyi Social Media Marketing ko Affliate Marketing. Idan kana da DEGREE a Islamic Science kaje ka Koyi Ethical investment ko Islamic Finance. Zaman banza ba naka bane ya kai ɗan baiwa a 2026. Mu yi nasara tare. Mu masu DEGREE ba mutanen banza bane. Wane DEGREE kake dashi. Kayi retweeting don wasu su amfana.


.@GiggleAcademy is now teaching 201,938 kids, for free.

🌍🏋️♀️Happy World Physical Activity Day! How many push-ups can YOU do? 🎥Record a video, post in the comments below, and write your total count. 🎁Top 5 Performers win a @binance SWAG Set: Towel + Resistance Band + Water Bottle! 📋 Rules: • No AI or edited videos • No knees on the floor • Start with arms fully extended under shoulders • End each rep with chest touching the floor Submissions Deadline: April 13 @ 23:59 UTC































