emerm
4.7K posts


A cikin wata sanarwa da ya fitar, kamfanin sarrafa barasa na Najeriya ya kafa hujja ne da tashin farashin kayan haɗa barasar.
Ƙarin bayani - bbc.in/3Ok57cx

Indonesia

Mataimakin shugaban ƙasar ya bayar da tabbacin ne a ranar Juma'a a birnin St Petersburg yayin wani zama da al'ummar 'yan Najeriya mazauna Rasha.
Ƙarin bayani - bbc.in/3Kjt82q

Indonesia

@Mubashshir02 Kannen baban namu guda nawa dama 5 ne zan kuma iya deleting dukkan su
Indonesia




















