Pinned Tweet
Musa🌐
7.8K posts

Musa🌐
@mgbtech77
Riding the crypto wave 🚀 | Blockchain believer 💎 | HODLer & explorer of the digital frontier 🌐|
Nigeria Joined Aralık 2021
679 Following665 Followers

@mgbtech77 Wa Alaikum Assalam Wa Rahmatullah Wa Barakatuh
Indonesia

BADA MAHIMMANCI (Consistency)
Bada mahimmanci wani abune dake sauya akalar tafiyar ka a wannan manhaja ta X
Ka kasance kana bi biyar mutatanen da suke engaging da kai misali (like, comement, d.s)
Ka kasance mai yawan duba wayanda suke following dinka da wanda kake follow
Dazar kaduba mutum yayi unfollow naka kaima ka sallamar domin dukkan anan arzikin juna mukazo ci
Kasance mai yawaita comment a post masu ma'ana domin jawo hankalin matual friend naka
Abu nakarshe post mai ma'ana akai akai

Indonesia

@MsAliyu669313 اللهم صلِّ على محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد
العربية

@mgbtech77 Wa'alaikumussalam
Barka da safiya allah ya sanya yau ya zama alheri gare mu 🤲
Indonesia














