Umar Muhammad Ogado
1.1K posts

Umar Muhammad Ogado
@umar_ogado
arewa to the world 🌎, blue 💙 in the color, Chelsea now and always.
Nasarawa, Nigeria Joined Mayıs 2026
386 Following251 Followers

Mutani masu cutarwa suna yin mamaki
lokacin da suka fahimci cewa duk abin da suka yi domin su cutar da wasu, ya na komawa alheri gare su,
Domin Allah Shi ne Mafi Girma,
kuma tafiyar da al’amuransa ya fi kowacce mummunar niyya ƙarfi.
#ZancenHikima
Indonesia

@Dan_gatan_mamah @aliyoursnaira @AbduolKingston @ahatheone @auwalkhan104 @BaqeerID1 @Dattijosunnah @Danyaro_junior @bmjvermerlleey @maemoonatu @Zarahabdorl Ai Babu bukatan agaji in har an mallaki wannan fire extinguisher
Indonesia

Wannan itace FIRE EXTINGUISHER, tana saurin kashe gobara 🔥. Tana da matuƙar muhimmanci da amfani a gida musamman da daddare, kafin mutane su kawo maka ɗauki zaka iya saɓo ta a kafadarka ka feffesa, in sha Allah wutar zata mutu😎.
Allah ya horewa kowa ya mallaki wannan Fire extinguisher a gidan shi 🤲.
Lallai mallakarta yana da mahimmanci 🤝🤣🤣

Indonesia

@UTDAhmard Okay....
Allah ya bada zaman lfy da zuri'a dayyiba
Indonesia

@aa_idris911 Yallabai....aradu, ko kallon su bana yi.......
Türkçe

Reminder For Every Man
A real man sacrifices comfort today for success tomorrow.
Stay focused.
Pray your salah.
Respect your parents.
Work hard in silence.
Not every battle needs explanation.
Sometimes, the strongest men are the ones quietly building their future with patience and discipline.
Success is not only money
it is peace, iman, respect, and becoming a man Allah is pleased with. 🤍

English






















