Aliyu Muhammad

34 posts

Aliyu Muhammad

Aliyu Muhammad

@AMuhammad43765

Katılım Mart 2026
505 Takip Edilen41 Takipçiler
kankanaty🍉
kankanaty🍉@deezato·
Wai Idan Mijinki ya Qara Aure Wajibine Kiyi musu Girkin Kwana Bakwai Ko kuwa Al'ada ce kawai?🤔
हिन्दी
49
45
98
6.8K
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Ga nawa Giveaway din 🤣
Aliyu Muhammad tweet media
English
0
0
1
4
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Hon.Yusuf bala ikara Fatan Alkairi 🙏
Aliyu Muhammad tweet media
Indonesia
0
0
1
6
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
karamar Hukumar SOBA babu kayan zabe babu malam zabe na Fidda Gwani na Kujera sanata shiyya ta daya. Kaf fadin Mazabu 11 na shiyya ta daya ba inda aka Kai kayan zabe Domin Gudanar da Primary Elections. Allah swt sa Shuru mu ya Zama Alkhairi. ko Yanzu Yusuf Bala yayi Nasara
Indonesia
0
0
1
20
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Hon. @Yusuf Ya Aike da saƙo mai zafi cikin kakkausar harshe ga Gwamnan jihar Kaduna da Jam'iyyar su ta APC 👇 Zamuyi shari'a har zuwa kotun koli idan aka ki yin zabe na adalci.Gwamnan jihar ya boye malaman zabe wanda aka turo daga Abuja - gamayyar ‘yan takarar sanata a jihar KD
Indonesia
0
0
1
21
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Hon. @Yusuf Ya Aike da saƙo mai zafi cikin kakkausar harshe ga Gwamnan jihar Kaduna da Jam'iyyar su ta APC 👇 Zamuyi shari'a har zuwa kotun koli idan aka ki yin zabe na adalci.Gwamnan jihar ya boye malaman zabe wanda aka turo daga Abuja - gamayyar ‘yan takarar sanata a jiharKD.
Aliyu Muhammad tweet media
Indonesia
0
0
1
18
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Thank you, once again, Hon. Arc. Dr. Ibrahim Hamza , FNIA, (GINSHIƘIN TALAKAWA), for this kind gesture. May all your good wishes be granted now and always.
Aliyu Muhammad tweet media
English
0
0
1
48
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Hopefully, Despite all the noise, the lies, the sabotage, the hatred, the gossip, and the blackmail, In sha Allah, they will soon witness Almighty God elevate Rt. Hon. @Yusuf Bala Ikara. Munaji muna kuma Gani Muna da kai na talla kuma muna da kan Bari.@ubasanius @Abdool85
Aliyu Muhammad tweet media
English
1
0
2
31
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Our screening exercise has been postponed to tomorrow, Saturday, due to the late inauguration of the screening committee. We arrived at the venue early, ready to be screened, but were informed that the exercise could not hold.We hope the exercise will in Sha Allah 🙏@ubasanius
Aliyu Muhammad tweet media
English
1
1
2
23
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Juma’at babbar Rana .🕋 mu yawaita ambaton Allah da Salati ga Annabin Rahama S. A. W. ❤️🙏 Allah ya sada mu da alkhairan da ke cikin wannan Rana 🙏 Alhamdulillah ala kulli halin 🙏🙏
Aliyu Muhammad tweet media
Indonesia
0
0
2
15
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Northern Kaduna senatorial district Hon @Yusuf Bala ba wai hasahen nasara muke maka ba Nasarar ka tabbatacciya ne insha Allah Let's keep Hope alive @Abdool85 @ubasanius
Aliyu Muhammad tweet media
Filipino
0
0
2
21
Rahama Sadau ✨
Rahama Sadau ✨@Rahma_sadau·
ALHAMDULILLAHI RABBIL A’LAMEEN!!!🙏🏻📌❤️
Rahama Sadau ✨ tweet media
Indonesia
195
110
1.7K
70.2K
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Salo ne na zamani da ake amfani da shi wajen nuna kwarjini da matsayi a siyasa. Mutane da yawa na amfani da irin wannan salon hoton wajen kamfe da nuna goyon baya. Allah ya kawo mana zaman lafiya da alkhairi.
Aliyu Muhammad tweet media
Indonesia
0
0
2
36
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Ginshiki for reps in Sha Allah HON. @IBRAHIM Hamza. ya nuna cewa shugaba na gaskiya shine wanda yake fifita bukatun al’umma fiye da komai, tare da kawo ci gaba mai amfani ga kowa.@maiganaagr46145 @Abdool85 @ubasanius Ginshikiyya Support Group!
Aliyu Muhammad tweet media
Indonesia
0
0
3
34
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Alhamdulillah🙏 Masha Allah ina mai farin cikin san ar daku na samu karuwan Haihuwa Ya mace uwa Da Yan ta duk suna cikin koshin lafiya Alhamdulillah🙏
Aliyu Muhammad tweet media
Indonesia
0
0
1
21
Bashir Ahmad, OON
Bashir Ahmad, OON@BashirAhmaad·
This is a strong call on the relevant authorities to urgently look into the activities of this young foreigner, Alex Barbir, who has been moving around openly, spreading hate and attempting to incite violence against Nigerians of diverse backgrounds. The authorities should take swift and lawful steps to investigate, apprehend, where necessary and ensure accountability to safeguard peace, unity and public order.
Bashir Ahmad, OON tweet media
English
6K
1.8K
5.1K
962.7K
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Muna da babban zargi a kan wannan bature na Amurka da yake yawan zuwa birnin Jos yana ingiza kiyayyar addini, yayi wannan bidiyo a lokacin da harin ya faru ana kona gawar Musulmai @PBATMediaCentre
Indonesia
0
0
1
22
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad@AMuhammad43765·
Soba Federal Constituency, here we come, guided by courage, purpose, and a renewed commitment to serve In Shaa Allah. Thank you HE Senator @ubasanius ✌️✌️
Aliyu Muhammad tweet media
English
0
0
1
35