Abdullahi

546 posts

Abdullahi banner
Abdullahi

Abdullahi

@Maalann

Katsina, Nigeria Katılım Şubat 2012
170 Takip Edilen39 Takipçiler
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@tudunwada__mi Duk da cewa ni yanzu bani da shaawar wakokin Rarara amma kowa yasan shi ba Jahili bane yanda yan boko ke takama da boko shima yana takama da irin nashi ilimin da Allah yabashi duk wanda yakira shi Jahili toh lallai shine babban Jahili
Indonesia
1
0
0
524
Almajiri🥀
Almajiri🥀@tudunwada__mi·
Na this pesin u dey call illiterate just because e no sabi English well-well! Eggu ‘yan dadi Arna!
English
428
47
456
70.8K
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@davido Duk da dai nafi goyan bayan Davido akan maganar rashin tsaro saidai Davido yasani cewa Rarara ilimin boko ke baida shi amma yana da wani ilimi da kaima baka dashi zai iya karatu da rubutawa da rubutun ajami wanda kai baka da irin wannan ilimin
Indonesia
0
0
0
6
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@ummer_zeee @davido Yana dai da kishi kabilar shi saboda antaba kabilar shi shiyasa yafito yayi magana yanzu abaya duk abinda akema yan arewa ai baiyi magana ba
Indonesia
1
0
0
37
Davido
Davido@davido·
Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun al’umma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ƙasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara
Indonesia
3.9K
8.4K
35.6K
1.2M
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@Herlaccy @davido Eh gaskiya ne shi RRR bai iya karanta rubutun Hausa ba ko Turanci amma kuma tawani bangaren me ilimi ne tunda ya iya karanta ajami shikuma Davido bai iya karanta ajami ba kaga tanan shi kuma jahili ne
Indonesia
0
0
0
56
Retired Headboi
Retired Headboi@Herlaccy·
@davido Davido saidai fa kayi masa da ajami domin shi RARARA koh karatun Hausa bai iya ba.
Indonesia
3
1
34
4.5K
Abu Twins
Abu Twins@abu_twinss·
To ai babu me hankalin da zai so ya haɗa jini da ku.🤔🇳🇬✍️
Abu Twins tweet media
Indonesia
90
31
193
19.9K
Boddi
Boddi@HalimaBichi·
Magana ta gaskiya matukar kana so kaci duniyar ka da tsinke ka auri mace 1 ka rayu da ita har mutuwar ka.👌🏼😁
Filipino
114
32
247
13.2K
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@Millz_umar A wancen lokaci bashi da wata dama.ko iko a gwamnatan ce da zaiyi maku wani abu ko shi wanda karambanan babu abinda yayima illa karama gwamnatin baban ahi bakin jiki da rabon abinci a takeaway
Indonesia
0
0
0
61
Millz
Millz@Millz_umar·
Katsina people, open your eyes well. During his father’s tenure, all we saw from Yusuf Buhari was riding bikes and flexing around while people were facing hardship. If you vote him in now, don’t expect magic overnight. Kar kuce ba’a fada muku ba. Kada ku sake yin kuskuren da zai sa daga baya kuna cewa “Allah mun tuba” saboda wahala da nadama. Wallahi ganganci ne ba kaddara ba… wallahi uwarku zakuchi ❌
Millz tweet media
English
4
5
17
452
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@LabaranDawa Idan kunhadu agaban Allah zaiyi maku shari'a kai da ita akan kazafin da kayi mata ni baruwa na
Indonesia
0
0
0
6
Mazi Labaran Dawa
Mazi Labaran Dawa@LabaranDawa·
Ka tambayi uwarka 🤣 Zata gaya ma inda muka saba haduwa kafin ta hadu da ubanka!
Indonesia
1
0
1
61
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@LabaranDawa Wayyo Allah ni wallahi harka bani tausayi, don Allah kai dan wane kauyene
Indonesia
0
0
0
76
Mazi Labaran Dawa
Mazi Labaran Dawa@LabaranDawa·
Eh mana, daman baka sani ba, ai a hannun uwarka na koya wannan. Tare da ita nayi bariki. Ka tambaye ta ko ta san Labaran LB! Na riga ubanka ai…
Indonesia
1
0
0
81
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@LabaranDawa Gado girma Da, ashe baka da banbanci da yan Hausa zalla kaima kusa aikin magizancin ka gada,
Indonesia
0
0
0
95
Mazi Labaran Dawa
Mazi Labaran Dawa@LabaranDawa·
Wallahi kuwa. Ai da ka tambayi ubanka, tare muke harka. Zai baka sauran bayanin 🤣
Indonesia
1
0
0
74
Mazi Labaran Dawa
Mazi Labaran Dawa@LabaranDawa·
Duk Arewa (bangaren Musulmai) ba inda ake siyasar bauta kamar Zamfara da Katsina. Coincidentally, babu inda banditry ya fi yawa kamar jihohin nan. Muna fatan idan sun ci ubansu zasu yi hankali.
Indonesia
3
5
25
357
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@Admiral_Cyborg Look at these wicked hypocrites, the great enemies of the Hausa people and of Islam, who don't even speak Hausa, yet claim they are the ones who will protect the Hausa people.
English
0
0
2
905
Cyborg Warlord
Cyborg Warlord@Admiral_Cyborg·
Uthman Dan Fodio was a terrorist who enslaved the Hausas that gave him shelter. After enslaving them, he 'conquered' them and established the Sokoto caliphate... Just so you know!
English
47
897
2.8K
40.2K
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@Admiral_Cyborg This is the goal of the Hausa Zalla people to insult the Islamic religion and Muslims. But whatever you do, you cannot end what Allah has decreed.
English
8
0
4
1.3K
Nagoɗi Maisango🇳🇬
Nagoɗi Maisango🇳🇬@Bichia_maisango·
Wannan sakarci da yawa ya ke. Wato Hausa Zalla na nufin Uwa da Uban mutum dole ne su zama Hausawa? Ko kaɗan. Hausa Zalla na nufin tafiyar Hausawa Zalla, mara haɗi da wata ƙabila. Learn about the connotation of Hausa Zalla. To avoid future error. Ƴaƴa ƙabilar Uba suke bi.
Mazi Labaran Dawa@LabaranDawa

Mu bamu da matsala da ko wacce kabila a Arewa, muna da matsala da criminals among kowacce kabila. Bayan haka, ta yaya mutun yake fighting for Hausa Zallah amma uwar yayansa ba bahausa bace, kenan har yaran ka ba hausa zalla bane! @Bichia_maisango

Indonesia
6
1
9
765
Ishaq Samaila
Ishaq Samaila@ishaqsamaila5·
Seyi Tinubu may be controversial, but Nigerians can clearly point to his youth engagement, outreach programs, political mobilization, and public presence since 2023. Now honestly, what exactly did Yusuf Buhari do during his father’s 8-year presidency that qualifies him to represent Daura, Sandamu, and Mai’Adua? What leadership experience does he have? What projects is he known for? What impact did he make on the people? Public office should be earned through competence and service not inherited through family name alone. 🧐
Ishaq Samaila tweet mediaIshaq Samaila tweet media
English
11
10
74
11K
Abdullahi
Abdullahi@Maalann·
@xagreat Ko ahaka yatsaya yabada gudunmuwa mai yawa acikin shekarun da yayi yana wa'azi, karatu daya ya dayi yafi shekarun wasu da sukayi a duniya baki daya
Indonesia
0
0
0
7
Duke Of Nigeria.
Duke Of Nigeria.@xagreat·
Pantami fa ya daina Wa’azi ya kama siyasa 100%. Dunya over deen kenan
Indonesia
6
5
24
500
Haidar 😎
Haidar 😎@aliyoursnaira·
IF U ARE FROM KATSINA quote this with your outfit Katsina people, where una dey? 😄 If you’re from katsina State, quote this post, let’s know ourselves. aliyours from katsina central Katsina state I'm from katsina By birth By certificate By location By live Proudly bakatsine 💪💪💪💪
Haidar 😎 tweet media
English
42
51
156
9K