AmANWAR

910 posts

AmANWAR

AmANWAR

@alianwar7979

Transportation Engineer, Teacher, #Manchester United enthusiast

Katılım Eylül 2013
251 Takip Edilen35 Takipçiler
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@Dearest__deeeee They way these our northern brother are hating on us is beyond comprehension. Ya Allah!! Keep your stereotyping us untill it gets to a point where by it will bounce back on you. You, madinah, is hiding behind north East & making lies about us. we that took you as our little bros
English
3
0
0
507
𝓜𝓪𝓭𝓲𝓷𝓪𝓱❤️
Kano being the biggest Hausa city in Arewa, yakamata ace sun fi ko ina kyautatawa makwabtaka. But yanzu da yawa kowa ya zama kamar bature, ba ruwan shi da dan uwansa ko makwabcinsa. Imagine babban Sallah guda ka yanka, amma makwabcinka bai ga nama ba at all. Mu a North East ba haka muka tashi muka gani ba. Akwai lokacin ma mutanen da basu yi layya ba sun ma fi wadanda suka yi cin naman, and even the Christian there they get the meat to their satisfaction, but nan muslim ma bai samu ba balle a bawa wani, and people learn about Islam the way we show how beautiful it is to others.. Amma anan sai ka ga 1/3 in their fridge, 1/3 for fried meat, 1/3 for dambun… Alhali addini bai koyar da haka ba. Kyautatawa makwabta da rabawa masu bukata yana daga cikin beautiful parts na Sallah da addininmu.
Indonesia
24
37
144
16.8K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@bbchausa Muma iyayenku ta jirgin ruwa suka fara zuwa aikin hajji
Indonesia
0
0
0
88
Bruno Fernandes
Bruno Fernandes@B_Fernandes8·
inspired by those who set the standard. ✨
English
3.3K
27.8K
158.9K
7M
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@HAHayatu Da wannan kudin datar da kake asara da turomin su kayi wlh nayi abu mai mutukar amfani dasu. Asarar tayi yawa mlm
Indonesia
0
0
0
3
Hamma
Hamma@HAHayatu·
Faces of betrayers that must be dealt with, leave Kwankwaso and Binani to us up north to get the worst lessons of their political lives, do what you like with Obi and the rest in the south
Hamma tweet media
English
231
41
152
20.4K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@HAHayatu Ina ka baro mlm honorable pantami na najaatu
Indonesia
0
0
0
16
Honourable Ameenullahi
Honourable Ameenullahi@Ameenullahi__·
After watching this interview, I don’t know wether to laugh or feel sad about Atiku and his supporters. From how the supporters are against the interviewer doing her job to his inability to prove what he has done for his State💔💔. It was at that point that PO regretted being vp.
English
113
486
1K
30.3K
-Kapone
-Kapone@abvbakr_RMK·
The problem was never KWANKWASO or PETER OBI The problem is sitting in Dubai counting stolen money while blaming others for your failures Retweet till serial loser see it.
English
2
57
105
1K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@DrUsmanIsyaku This your contractor tag will not work this time around Kwankwaso all the way
English
0
0
0
92
Dr Usman Isyaku
Dr Usman Isyaku@DrUsmanIsyaku·
When Rabi'u was planning to leave the PDP in 2022, he sent an advance party to NNPP. He stayed back and packaged the Kano delegates and sold them to Wike. Kano delegates voted for Wike in the PDP primaries to defeat Atiku. Atiku was clever and his alliance with Tambuwal got him the ticket. I believe Rabi'u and Wike are still working together. Once a contractor is always a contractor as long as money is involved. Do not play their games!
English
44
164
472
48.7K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
Show me Atiku’s achievements in Adamawa that equal even half of Kwankwaso’s record in Kano 😄.
English
0
0
0
3
AmANWAR retweetledi
Baffa🔴
Baffa🔴@Idris_Adam_·
Show us Atiku’s achievements in Adamawa that equal even half of Kwankwaso’s record in Kano 😄.
English
33
87
317
5.6K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
Madugu
Kwankwasiyya Reporters@KKSY_Reporters

WANENE MATSALAR; Kwankwaso ko Atiku? Madugu yana cikin jam’iyyar ADC, amma tun farko Atiku ya fara nuna adawa da shi. Aka ce wai farin jininsa iya Kano ne kawai, sannan yanzu kuma ake cewa kuri’unsa sun ragu saboda wasu sun bi gwamnan Kano sun bar shi. Duk irin kalaman da Atiku ya yi, magoya bayansa ma haka suke ta maimaitawa a kullum. Yanzu da Madugu ya fita ya bar su, sai suka koma zage-zage da yi masa kallon marar kishin Arewa. Wasu suna cewa wai ya ci amanar jama’a, wasu kuma suna cewa ɗan kwangila ne ko kuma yana yi wa Tinubu aiki. Tambayoyin da da ya kamata a yi sune: 1. Shin Kwankwaso ba shi da ‘yancin yin abin da yake ganin ya dace da rayuwarsa da kuma makomar magoya bayansa? 2. Mutane da dama a Arewa, har da gwamnoni, sun ƙi bin Atiku zuwa ADC. Misali, Gwamnan Adamawa bai bi Atiku ba. Me yasa ba a zagin su kamar yadda ake yi wa Madugu? 3. Ko Najeriya mallakin ‘yan Arewa ce kawai? 4. Tunda kunce iya Kano ne ake son Kwankwaso menene na damuwa idan ya fita? 5. Atiku yana ina lokacin da Kwankwaso yake fita domin kare yan Arewa da Arewa? 6. Ta wacce hanya zaku iya gamsar da mutane cewa Atiku yafi Kwankwaso kaunar Arewa? Madugu, matuƙar yana raye, ba za ku taɓa raba shi da masoyansa ba. Saboda irin alkhairin da ya shuka tsawon shekaru a Najeriya ba abu ne mai sauƙin gogewa ba. Wannan ne yasa mutane suke son sa da zuciya ɗaya, ba tare da wata tilas ba. Madugu ba ya gudun jama’a. A kullum yana cikin Najeriya; idan ba a Abuja yake ba, to yana Kano. Yana halartar gaisuwar mutuwa, ɗaurin aure, jajen rashin lafiya, da sauran harkokin al’umma. Kofarsa a buɗe take domin ganin jama’a, ba irin mutanen da suke guduwa zuwa Dubai ba sai lokacin zaɓe ya yi sannan su dawo. Ba ya amfani da kuɗi wajen sayen mutane, kuma bai yarda cewa kuɗi ne kawai ke kawo farin jini ba. Yana tsayawa tare da magoya bayansa domin kare martabarsu, tare da ƙoƙarin ɗaga darajar talakawa da inganta rayuwarsu. Saboda haka, ban ga wata hanya da za a iya bata Madugu a idanun masu hankali ba. Duk inda ya dosa, za mu bi shi, domin mun yarda da jagorancinsa na adalci da gaskiya. Comrade Abdullahi Ghali Basaf 10/05/2026

Euskara
0
0
0
1
Kwankwasiyya Reporters
Kwankwasiyya Reporters@KKSY_Reporters·

Kwankwasiyya Reporters tweet media
Indonesia
2
8
18
472
Muhammad Malumfashi
Muhammad Malumfashi@m_malumfashi·
Rabiu Kwankwaso is the reason: Why Atiku came 3rd in SDP convention in 1992. Why Atiku didn't contest PDP primaries against OBJ in 2003. Why Atiku got 2 million votes in AC in 2007. Why GEJ beat him in 2010 PDP primaries Why he came 3rd in APC primaries in Lagos in 2014
English
14
70
207
6.1K
Fatimaaaa K ♥️
Fatimaaaa K ♥️@fatimaaaah__·
There is no way Obi or Kwankwaso will be on the ballot and I will still choose Atiku or Tinubu. Absolutely no way. I am neither a fool nor bigot. Let me get my PVC ready. Nigeria will be OK in sha'Allah come 2027!
English
43
847
2.8K
22.2K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@Arewa_Source So it's Kwankwaso's fault that the electorates reject Atiku for almost 30 years so far🤣
English
0
0
0
3
Arewa Source
Arewa Source@Arewa_Source·
"We have now confirmed that Kwankwaso is an enemy of the North and he is out to betray us all. When some people came out and said Kwankwaso was not even a serious Muslim and he barely prayed, we thought they were joking, but now it has been proven"
English
88
104
239
7.6K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@HAHayatu So it's Kwankwaso's fault that the electorates reject Atiku for almost 30 years so far🤣
English
0
0
0
6
Hamma
Hamma@HAHayatu·
Zancen gaskiya a bakin Magaji Indabawa zuwaga Kwankwaso.
Filipino
14
61
143
4.8K
AmANWAR
AmANWAR@alianwar7979·
@IU_Wakilii So it's Kwankwaso's fault that the electorates reject Atiku for almost 30 years so far🤣
English
0
0
1
158
Mal. Imran U. Wakili (PULLO) 👑 #iSTANDWITHELRUFAI
Mallam Ibrahim Shekarau of the APC accused Rabiu Kwankwaso of working for Tinubu. He said “At least we are openly supporting Tinubu, unlike Kwankwaso who is doing his covertly and misleading people.”
Mal. Imran U. Wakili (PULLO) 👑 #iSTANDWITHELRUFAI tweet media
English
57
141
362
16.6K