Sabitlenmiş Tweet
itzx bash
166 posts

itzx bash
@bash_itzx
🚀 Crypto Trader & Analyst | Specializing in Small Cap Tokens & DEX Calls | A single trade might change your life | Providing insights on high-potential
Katılım Haziran 2025
3.3K Takip Edilen2K Takipçiler

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Mun samu labarin cewa Dan uwa Abdul-Hadee Isah Ibraheem ya fuskanci jarabawar hadarin mota a yau. Lallai rayuwa cike take da kaddarori, kuma babu wanda ya tsira daga gwajin Ubangiji.
Alhamdulillah, muna matukar godiya ga Allah da Ya saukaka lamarin, domin abin bai kai yadda za a ji tsoro ba. Wannan wata babbar ni’ima ce da ya kamata mu gode masa a kai.
Muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya kara masa lafiya, Ya kare gaba, Ya tsare shi daga dukkan wani sharri, Ya sa wannan ya zama kaffara ga zunubansa da karin daraja a wajensa.
Allah Ya kiyaye mu baki daya daga dukkan wata masifa, Ya rufa mana asiri, Ya sa mu kasance cikin kariyarsa a kowane lokaci.
Ameen Ya Rabbal Alameen 🤲


Indonesia

This is the type of chart whales look for.
Low cap. Strong community. No weak hands.
Smart money is already watching closely.
One big whale entry and this sends hard.
Most people will see this when it’s already flying.
The early ones are loading now.
Whales… the door is open. 🚀
AjwBQg5jQ2h32d8VuDzQLZARqb8w9xgqcuPQH9y1pump


English






















