

B-kar
5.3K posts

@bukarweb3
Web3 Moderator | Content Writer |Creator | Reply guy | Ambassador @Spectruthdao | Contributor @fairscalexyz @Rejuve_AI




Wannan Kyauta ne saboda haka kowa zai iya Join... Hausawa sukace rana bata karya. tun kwanaki CEO na @TrustChain0 Yusi Dahiru yayi alƙawarin jagorantar class akan Collab Manager. Collab manager aiki ne da zaka iya samun albashi dashi duk wata, Ko duk sati kokuma payment lokaci zuwa lokaci indai kabashi muhimmanci. Karkashin gudanarwar Trustchain yau Sunday 5th April zamuyi class din In sha Allahu a telegram channel dinmu. Ga link nan a Comment section. Duk wanda kake kaunarsa kuma kakeson shima yasamu wani abu a space din nan to ka gayyatoshi kokuma kayi masa sharing wannan post din. Ko kayi tagging dinsa yayi Join yazama Ready. CC @Yusi0x @Uthmankhan_ @aliy_almustapha @CreativityEngr






