Sabitlenmiş Tweet

Good morning
Barka da zuwa Dan Ali Academy
Mun yanke shawarar sake sadaukar da lokacinmu domin bayin Allah su koyi DEX daga tushe.
Musamman ga:
• Wadanda basu iya ba
• Wadanda suke son koyon DEX amma basu san inda zasu fara ba
• Wadanda suke son fahimtar trend da kasuwa yadda ya kamata
Insha Allah, nan ne zamu maida alkiblar mu wajen koyar da DEX da tsari.
🤲 Addu’a
Muna rokon Allah:
Ya karɓi wannan aiki ya saka a mizanin alheri.
Duk wani kuskure da zamu yi, muna rokon Allah ya kawar da mu daga gare shi.
Duk inda muka yi daidai, muna fatan ya zama mai tasiri a zukatan masu sauraro.
Ameen 🤲
📌 Join us here:
t.me/danaliaccadmy�
Let’s grow. Let’s learn. Let’s build freedom through knowledge. 🚀

Indonesia










































