ISAH NUHU

69 posts

ISAH NUHU

ISAH NUHU

@el_Isahnuhu

Web3 Content Creator | Simplifying Crypto, DeFi & Blockchain for Africa Threads • Education • Community Building digital skills & helping brands grow through co

Katılım Temmuz 2025
50 Takip Edilen7 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
ISAH NUHU
ISAH NUHU@el_Isahnuhu·
Hi, I’m Isah 👋 Web3 Content Creator | Threads & Education Ina rubuta simplified content akan Crypto, Blockchain & DeFi — cikin clear English da Hausa/Engausa. What I do: • Educational threads • Web3 explanations • Community-focused content
English
1
1
2
49
ISAH NUHU
ISAH NUHU@el_Isahnuhu·
@Ahteeman But saikayi following dina zamu iya chat
Indonesia
1
0
0
6
ahteeman
ahteeman@Ahteeman·
@el_Isahnuhu Inaso nayi maka magana amma DM dinka a rufe yake. Kayi mn DM sae muyi magana
Filipino
2
0
0
10
ISAH NUHU
ISAH NUHU@el_Isahnuhu·
Hi, I’m Isah 👋 Web3 Content Creator | Threads & Education Ina rubuta simplified content akan Crypto, Blockchain & DeFi — cikin clear English da Hausa/Engausa. What I do: • Educational threads • Web3 explanations • Community-focused content
English
1
1
2
49
Adam Muhammad Mukhtar
Adam Muhammad Mukhtar@EngineerAdam123·
free $5 from bybit 🔥⤵️ > go to your bybit profile > go to services and search for bybit pay > under bybit pay, look for "explore the world" > change region to "Sri Lanka" > claim $5 coupon > go back to the "bybit pay" dashboard > look for "bank transfer" > put your bank details > put amount between ₦6500 - ₦6800 ($5 equivalent) > send out, it'll be paid with the free $5 coupon GM
Adam Muhammad Mukhtar tweet media
English
23
11
99
3.1K
ISAH NUHU
ISAH NUHU@el_Isahnuhu·
@Ugarba15 Wannan shine abunda muka kasa fahimta haryanxu
Indonesia
1
0
2
9
𝑼𝒎𝒂𝒓 𝑮𝒂𝒓𝒃𝒂
Abokina, kada ka yaudari kanka Ba za ka iya cimma nasara kai kaɗai ba, sai da tallafin wasu 🤝 Kana son girma a X, amma kana wuce post ɗin ƙananan accounts kana ta bibiyar posts din OGs kawai Yau kai ƙarami ne, gobe kai ma za ka zama babba. Ka tallafa wa wasu yanzu, gobe suma za su tallafa maka 💯 Let's grow together ❤️
Indonesia
91
23
205
2.7K
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Ina wadanda suke son shiga academy namu na Trustchain kuma basu da kudi? Yau @TrustChain0 zata bayar da scholarships ga mutane 5 In shaa Allah. A shirya yau karfe 9:00PM zamuyi Space a X handle namu na Trustchain, anan gurin za'a bada Alphas, za'a tattauna abubuwa masu muhimmanci sannan zamu bayar da scholarships ga mata 3 da maza 2 In sha Allahu. Kada ku manta Trustchain Academy itace academy guda daya tilo wacce tayi fice wajen horar da mutanenmu Hausawa akan hanyoyin da ake hunting Jobs, Web3 Oppositionities da yadda ake sarrafa tools na aiyukan Web3 din. Sannan a yanzu saura kwana 9 kacal a rufe registration, Sannan mushiga karatu gadan gadan. CC: @Yusi0x @Uthmankhan_ @CreativityEngr @aliy_almustapha
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
Indonesia
45
21
152
2.3K
Abubakar
Abubakar@Web3Curiosity·
Aikin Web3 (StonFi) ya kawo ni X, da karanbanina na bude telegram group nasa masa suna "Arewa StonFi Ambassadors". Bayan na bude na zo X, natafi wajen searching na rubuta "StonFi", duk posting din da nagani da sunan hausawa kawai saina masa magana na bude group akan StonFi Ambassador ga link yayi joining. A dalilin wannan searching din, na hadu da @Web3WashaX, da mutanen kirki dayawa, daganan abu yayi ta girmama, har muka fara hosting space amatsayin team. Daga kaji idea tazo maka a wannan space din, karka kara minti daya, kawai ka aiwatar da ita. Dalilin wannan idea nawa akwai mutanenda har abada da wuya su manta mu. To be continued!
Filipino
26
2
93
1.7K
Jamililer
Jamililer@JamilKhabir396·
Even if you have 0 followers Just like and şey "Hello" We follow you
Jamililer tweet media
English
5.4K
359
5.3K
548.1K
ISAH NUHU
ISAH NUHU@el_Isahnuhu·
@Yusi0x Allah ya karawa rayuwa albarka
Indonesia
1
0
0
2
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
- I’m 24. - Muslim - Mom is alive. - Dad is alive. - I graduated. - I got married. - I don’t drink. - I don’t smoke. - Not looking for government job. - Earning more than professor’s salary from web3 jobs and trading. Alhamdulillah.
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
English
221
42
1.2K
43.4K
ISAH NUHU retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Tomorrow I will do shoutout for 10 users that engage with my account. Don’t scroll past this tweet without liking, replying and reposting.
Mahmoud Sardauna tweet media
English
135
83
375
4.8K
Dr khaalil
Dr khaalil@dr_khaalil·
Kafin ka kara post, gyara kuskuren da ke hana growth Yawancin mutane suna bude account su fara posting nan take. Ni ma haka na fara. Na dauka consistency kadai zai kawo growing, amma bai yi aiki ba. Ina posting, amma babu engagement mai ma’ana, babu amincewa, babu sakamako. A nan na fahimci cewa posting ba tare da alkibla ba hayaniya ce kawai. Komai ya canza lokacin da na tambayi kaina, me nake so daga wannan account din, Ba wai followers kawai ba. Ina son mutane su yarda da ni, su rika yin tattaunawa mai ma’ana, kuma dama ta rika zuwa ta hanyar content dina. Wannan fahimta ta sauya yadda nake komai. Na fara posting da manufa. Na mai da hankali ga mutanen da suke bukatar ilimi da fahimta. Na lura da profile visits, DMs, da replies masu ma’ana. Idan ka san abin da kake nema, content dinka yana da kaifi. Ka daina bin trends, ka fara gina hanya. Idan baka da alkibla, girman ka zai rikita ka. Amma da zarar ka samu haske, komai yana fara daidaituwa. Alkibla ce tushen girma na gaskiya.
Dr khaalil tweet media
Indonesia
42
6
85
856
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Yanzu lokacin building ne guys! Wallahi duk wanda kuka ga suna winning a baya suka burge ku kuka shigo crypto to lallai sunyi hakuri. A yanzu da komai ya tsaya, Trading babu liquidity, babu airdrops, babu web3 jobs kamar baya, to lallai ba lokacin give up bane. Lokaci ne da zakayi positioning kan ka, nan da watanni you thank yourself for not giving up. Idan kuma bakayi positioning ba, ka tsaya scrolling to sai ta fara fashewa mutane ka fara zare ido. Idan airdrop hunter ne kai, kayi bincike akwai projects da dama da zakayi farming a yanzu, kasuwa na dawowa da kyau zasu fara TGE. Haka idan kai jobber ne, ka samu projects da ka yarda dasu ka fara contribution ko a free ne, sannan ka cigaba da building profile dinka, kasuwa na dawowa daidai za’a fara samun aiki har a dm dinka. Idan kai trader ne kuma ka cigaba da testing strategy dinka, Ka cigaba da neman hanyar da zata kawo maka ko $10 ce daga airdrops ko web3 jobs a maimakon ka dauko kudin ka daga web2 ka kawo web3. Allah yasa mu dace, a cigaba da building sannan ayi retweet please.
Indonesia
71
24
263
3.3K
ISAH NUHU retweetledi
Musa
Musa@binadam61·
Bro to bro ~ this is to help grow your X acc Follow @binadam61 then drop your username 👇
English
225
14
265
8.3K
ISAH NUHU retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Submit your 𝕏 handle let's follow you ASAP.
English
214
8
194
2.8K
ISAH NUHU retweetledi
Abubakar
Abubakar@Web3Curiosity·
Wadanda kake following dinsu kuma kana yi musu engagement suna gani amma sunki following back, kuma bawani karuwa kake dasu ba, musanman masu karamin account, to lokaci yayi da zakayi unfollowing dinsu. Inactive account da account din da akayi suspending dinsu suma lokaci yayi da zaka rinka rage su a hankali. Ga wata hanya mai sauki da zaka tsarkake account dinka daga inactive followers. Twitter.circleboom.com Wannan site zai taimaka maka wajen gano inactive followers dinka da kuma yadda zaka yi unfollow din su. Ka shiga kayi register sannan kayi linking X dinka. Zai nuna maka 'see demo preview' sai ka taba shi. Allah sa mudace.
Abubakar tweet media
Indonesia
62
11
129
2.8K
ISAH NUHU retweetledi
Bernhard Mueller
Bernhard Mueller@muellerberndt·
Web3 / OPH Physics Challenge is live Create the clearest explanation of Observer Patch Holography for the internet. Submit your videos, threads, infographics and deep dives. 🏆 Prize pool: 10,000,000,000 $TEO Link: whatisoph.com
English
298
494
6K
16.5M
ISAH NUHU retweetledi
Onil Coder
Onil Coder@Onil_coder·
You can earn over $25,000 per month if you have: 1. A laptop 2. An internet connection 3. Just 2 hours a day I’m sharing my exact step-by-step blueprint completely free. Like this post and comment “SEND”, and I’ll DM it to you.
Onil Coder tweet media
English
387
60
356
27.4K
Zakaru
Zakaru@crypto_Aaallb·
If Algorithm brings this to your TL, say Hi let’s connect with you.
English
186
11
260
7.8K