Sabitlenmiş Tweet
Mr Khalid
6.9K posts

Mr Khalid
@mrkhalidmaan
Web3 Growth || Content Creator || Graphic designer || Crypto Enthusiast || Airdrop Hunter || Ambassador at @LudoHQ
Katılım Nisan 2023
2.3K Takip Edilen1.7K Takipçiler

The best privacy is the kind you don't notice.
Type a name.
Hit send.
It just happens.
@MehowHacks breaks down how we built that 👇
English

Good night everyone 🌙
Price is steady around $12.4, no major spikes yet.
With $RIVER Collected 38 points today, my personal best so far.
Big news:
• @RiverdotInc is now on Hyperliquid
• More traders are noticing it
• Liquidity is improving
Feels like the project is still building.
Just stacking points and watching how the market moves.

Moment@Getso14
Good morning fam 🌅☕ New day, fresh energy and new opportunities to win. Hope everyone is starting the day strong @RiverdotInc Dropping a quick GM to the legends building and posting every day. Let’s keep the grind going $RIVER
English

@Web3_Studentt Tabbas wannan haka ne kuma wannan hanyar I tace muke bi yanzu haka
हिन्दी

𝗞𝗮𝗻𝗮𝗻𝗮𝗻 𝗖𝗿𝗲𝗮𝘁𝗼𝗿𝘀… 𝗞𝘂 𝗭𝗼 𝗡𝗮 𝗙𝗮ɗ𝗮 𝗠𝘂𝗸𝘂 Wata 𝗚𝗮𝘀𝗸𝗶𝘆𝗮
Yawancin mutane suna cewa ka rika bayyana kanka kowace rana ko wane lokaci. Amma Tambayar Anan itace? ka bayyana da me… hannu babu komai ko kuma da ƙima da daraja.
Consistency yana da tasiri Sosai babu shakka. Amma idan babu ƙwarewa, wannan consistency din yana zama hayaniya ne kawai. Kana posting, kana ƙoƙari, kana wahala amma babu wani canji. Me ya sa? Domin mutane ba sa la'akari da ƙoƙari kawai. suna la'akarine da abin da ka kawo mai amfani.
Koyon skills yana canza komai. Yana ba ka abin da za ka bayar. Yana ƙara maka kwarin gwiwa domin ka san abin da kake yi. Yana sa mutane su ɗauke ka da muhimmanci, domin yanzu kana da amfani kanada Wani value da zaka iya bayarwa. Kuma daga nan, consistency naka zai fara aiki a gare ka.
Ƙwarewa tana sauƙaƙa tafiyarka. Maimakon ka tilasta mutane su kula da kai, a Hankali zaka fara Jan hankalinsu zuwa gare ka. Maimakon da kaine kake binsu yanzu su ne za su fara ganin ka suna binka.
Wallahi, bayyana ba tare da ƙwarewa ba kamar buga ƙofa ne ba tare da abin bayarwa ba. Mutane za su daina buɗewa.
Don haka ka fara a Hankali. Zaɓi Bangaren ɗaya. Ka mai da hankali a kai kullum. Ka inganta shi a hankali. Sannan ka fito ka nunawa duniya abin da ka iya.
Fara koya yau nan gaba zaka gode ma kanka
@S_M_Danpullo @Mahmoudsardauna @SunusiMinjibir @Yusi0x @aliy_almustapha

Indonesia

@sadeeq_abbakarr Amen, Zamu jira muga video na gaba in Sha Allah
Indonesia

Babbar damuwar crypto enthusiasts na Arewa a yanzu ita ce rashin sanin me ya kamata. A wasu lokuta muna mayar da kanmu tamkar bayi ba tare da mun sani ba.
Babu abin da ya jawo haka sai mentality ɗin neman easy money. Kai ba za ka tsaya ka yi abu ba, sai ka ga wani influencer ya yi yau Web3 job, gobe X monetization, jibi product tester kai kuma ka bi.
Bro, believe me, idan ba za ka tsaya ka fuskanci abin da ya kamata ba, za ka daɗe ba ka samu kanka ba.
Allah ya sa mu dace. Watch and share.
Indonesia

I discovered this project, @dtelecom, about 2 months ago, but this is all I have got so far: 615 points.
The first person on the leaderboard has 3,867 points.
What do you think about this? Does it show the real value of the project or not?
How many points have you gotten?


English




















