pharooq

1.5K posts

pharooq banner
pharooq

pharooq

@pharooqeth

Reply guy// giverep contribute// content writer

Nigeria Katılım Ocak 2025
721 Takip Edilen405 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
pharooq
pharooq@pharooqeth·
Gm stay blessed and keep smiling can I get gm back
pharooq tweet media
English
7
0
10
82
Engr Aliyu
Engr Aliyu@aliy_almustapha·
Kada ka bari wannan rubutun ya wuce ka, zaka iya samun abinda zai canja tunanin ka da rayuwar ka har abada. Islam first, halal first & always, kwanaki biyu da suka wuce aka kawo mini wani promotional offer na wani project dake building akan "Predictions ko nace Polymarket", wanda yake da alaƙa da FUTURES TRADING, wanda hakan yasa na rubuta muna article akan "FUTURES TRADING A MUSULUNCI", wanda duk mai neman gaskiya yaga hujjoji daga Al-Qur'ani mai girma da hadisai ingantattu dake nuna cewa FUTURES TRADING HARAMUN a musulunci, wanda hakan yasa nayi rejecting offer ɗin. Bama buƙatar kuɗin HARAMUN acikin neman mu, kuma muna roƙon Allah ya kare mu daga cikin haram. Cikin Ikon Allah nayi rejecting wannan offer jiya, kuma sai gaya jiya na samu wata $300, kuma yanzu hakan akwai wani aikin $200 dana samu, kun ga na hakuri da kuɗin HARAMUN Allah ya bani wata $500 ta halas. Tabbas duk wanda ya nisanci haram, to Allah zai musanya masa da halas da ta fita. Haƙiƙa duk wanda yayi imani da Allah, to Allah ya isar masa, kuma Allah zai azurtasa ta inda baya zato. Madalla da Allah ya zamo majiɓincin lamarinmu, mun dogara gare shi, kuma muna ƙara maida Al'amarin mu zuwa garesa. حسبنا الله و نعم الوكيل، و علي الله توكلنا. Ku sani na kawo muku wannan ne kawai domin na ƙara fadakar damu akan muhimmanci neman Halas da dogara ga Allah, ba wai don na nuna cewa ni ina samun kuɗi ne ba, ko na nuna cewa inada taqawah ba. Bama tsarkake kan mu, kuma bama neman yardar kowa sai ta Mahaliccinmu kaɗai. Bana goyon bayan mutum ya fito ya nuna Earning ɗinshi wa Duniya, amma saboda na faɗakar da mutane akan hakan yasa zan na saka waɗannan screenshots. Bama neman yarda ko amincewar wani idan ba na ubangijin mu ba. Ƴan uwa, akwai opportunities sosai a Web3 space. Duk yadda ake ganin kasuwa tayi dipping kuwa, akwai alheri masu yawan gaske, kuma bawai dole sai Twitter zaka same su ba. Kadana buƙatar kayi exploring different platforms irinsu LinkedIn, Medium, Reddit, Zealy, da sauran su. Akwai Jobs da baka buƙatar sai kayiwa project posting a TL sannan ka samu kuɗi. Akwai niches masu yawan gaske kamar haka: 1️⃣Crypto Compliance Officer 2️⃣Ecosystem Researcher 3️⃣Campaign Coordinator 4️⃣Content Strategist 5️⃣KPI Designer 6️⃣Copywriter 7️⃣Roadmap designer 8️⃣Project Manager 9️⃣Project Advisor 1️⃣0️⃣Partnership Lead 1️⃣1️⃣Business Developer 1️⃣2️⃣Ecosystem Strategist 1️⃣3️⃣Technical Writer (masu rubuta Whitepaper na project) Duka kusan waɗannan baka buƙatar sai kayi posting akan TL sannan a biya ka. Na kawo muna su ne domin muje muyi nazari da bincike domin mu samu damarmakin da ke a cikin su. Matsalar mutanen mu shine yanzu wani zai ce "ya ya za'ayi na zama kaza da kaza?" Bama son karatu da bincike, kawai results ɗin ne muke so kawai, wanda hakan ba daidai ne ba. Idan akwai GPT, YOUTUBE, GOOGLE, GROK, MEDIUM, da sauran AI, baka buƙatar sai ka tambayi mutum akai. Kwanakin baya Aminina @Afaad_Visuals yayi wani rubutu akan cewa lokacin Sir @Mahmoudsardauna yake ce masa duk tambayar da zaka iya samun amsarta a Google, GPT, YouTube kada ka tambayeni. Wannan shine gaskiyar lamari. Kwanakin baya @Jumane22 yace, Oga Engr ina son ka koya koya mini yadda ake generating videos da AI. Nace masa yaje ya duba Article dana rubuta akan yadda ake generating videos. Alhamdulil Laah, yanzu yana creating Videos da AI. Nifa duk abunda zaka faɗa mini sunansa ka gama mini komai akai, zanje nayi bincike mai zurfin gaske akansa. Idan muka sake haɗuwa zakayi mamakin yadda akayi nasan wannan abun sosai. Bawai don nafi kowa ba, sai don tsabagen naci da binciken ƙwakwaf wannan shine. Allah yasa mudace. Wannan itace gaskiya mai ɗacin da mutanen mu basa son jin ta. Tou ae shikenan. Allah yasa mu wanye lafiya, Allah sa mudace. Islam first and Halal always.
Engr Aliyu tweet mediaEngr Aliyu tweet media
Engr Aliyu@aliy_almustapha

Islam first, Islam first, Islam first. I am a crypto trader. I do not trade futures, perpetuals, or their related products. I trade spot, which is halal. Likewise, as a Web3 marketer, I promote what is halal in Islam. My religion comes first, above everything. Note: Ku sani na saka wannan ne domin faɗakarwa, bawai don na nuna muku cewa ni mai taqawah ne ba. A hoto na biyu zaku ga tasirin hakan; wani bawan Allah shima ya samu aikin kamar yadda na samu sanadiyyar sanya wannan a status ɗina. Allah ya ankarar dashi, Allah ya kawo muna hala mai amfani da zamu taimaki addininsa da Marayu. Allah yasa mudace da alheran Sa duniya da lahira.

Indonesia
61
26
173
5.5K
pharooq retweetledi
Engr Aliyu
Engr Aliyu@aliy_almustapha·
Why Should New Users Join Bybit? The world of crypto moves fast. For new users stepping into this space, the first decision that matters is choosing a reliable exchange. Since its founding in 2018, Bybit has grown into one of the top three crypto exchanges by trading volume, serving over 77 million registered users worldwide by 2025. Millions of traders trust Bybit not only for its scale, but also for its commitment to innovation, transparency, and user protection. What makes @Bybit_Official especially attractive for beginners is its easy to use interface and demo trading mode. New users can practice strategies without risking real funds, learning how markets move before committing capital. From Spot trading to derivatives and margin trading, the platform offers a complete trading environment while still remaining accessible for newcomers. But Bybit is more than just a trading platform. It is a full financial ecosystem designed for the modern digital economy. →Bybit Earn flexible and fixed term savings to earn yield on assets like USDT, ETH, and ADA →Crypto Loans access liquidity by borrowing against your crypto collateral →Token Launch Events earn early stage project tokens through staking and liquidity campaigns →Copy Trading follow and replicate strategies from experienced traders →Automated Trading Bots including Grid, DCA, and Combo bots for systematic strategies →Advanced TradingView charts with professional grade analysis tools Beyond trading, Bybit continues expanding its ecosystem. →Bybit Card for spending crypto globally →ByX Platform where creators publish content and earn weekly rewards →Integrated Web3 Wallet supporting blockchain interaction → P2P Trading Desk to buy or sell crypto using local fiat methods → TradeGPT AI Assistant helping users analyze markets, set entries, stop losses, and manage risk →TradeFi markets enabling exposure to assets like $TSLA.s and $XAUDT alongside crypto User experience is also a priority. With customizable widgets, price alerts, and 24/7 customer support, traders can tailor their interface and receive assistance whenever needed. Security remains the foundation of the platform. Bybit implements multi layered protection including cold storage, encryption, 2FA authentication, and strict withdrawal security checks. The exchange has also taken a proactive approach to regulatory compliance, obtaining licenses in multiple jurisdictions while maintaining strong transparency standards. Finally, Bybit offers referral programs and bonus rewards, creating real opportunities for users to grow alongside the platform. Crypto is evolving rapidly and platforms that combine innovation, accessibility, and security are shaping the future of digital finance. If you are new to crypto, Bybit provides the tools, ecosystem, and global trust needed to start your journey confidently. #BybitAmplifyWin
Engr Aliyu tweet media
English
41
123
187
3K
Halily
Halily@Halily_X·
GM fam Wishing you a productive and fruitful day today
English
35
1
46
345
ukhtee
ukhtee@saadahweb3·
Quiet effort. Eternal reward. Good afternoon
ukhtee tweet media
English
30
1
70
646
Mario.fogo🗿
Mario.fogo🗿@Mario_we3·
Gm fam Reputation > Vanity Metrics. In Web3, true reputation is rare and valuable. @wallchain goes beyond counting followers or likes, it measures the quality of engagement, rewarding genuine contribution over superficial metrics. With Wallchain, you can build authentic influence, showcase your expertise and let your Wallchain X Score reflect your real-world value. Every interaction, every post, every meaningful connection on Wallchain contribute to your onchain reputation, making it easier for the community, collaborator and projects to recognize your credibility. Stop chasing vanity metrics, start building a legacy with Wallchain, where your action speak louder than numbers.
Mario.fogo🗿 tweet media
English
15
2
16
109
pharooq
pharooq@pharooqeth·
@smpl_app GM big project what are you cooking for us today
English
0
0
0
23
Simple Wallet
Simple Wallet@smpl_app·
Gm Your capsule of a productive day
Simple Wallet tweet media
English
9
7
36
974
ukhtee
ukhtee@saadahweb3·
Sahur Mabrook Start the day with gratitude and intention. Good morning
ukhtee tweet media
English
55
2
74
592
André Müller YouTuber (allopenmaker)
Show your handle here, follow each other. As always, I like and retweet quite a few things. (I can only help you if you participate).
English
9
0
10
143
Sarkar
Sarkar@450bxi·
GM legends ☀️ What are your plans for today?
Sarkar tweet media
English
27
2
34
349
RxMada
RxMada@DaudaMuham8330·
🎯 I took a closer look at CrazyLive and found something interesting. A platform where Crypto Live activity, a Membership Club, and a growing global community all connect into one ecosystem. Crypto isn’t just about trading anymore, it’s about community. @crazylivedao @Yusi0x
English
17
0
24
270
pharooq
pharooq@pharooqeth·
@JanaCryptoQueen Australia have some things different from country's or something beautiful
English
0
0
1
6
Jana 👑
Jana 👑@JanaCryptoQueen·
Come to Australia, mate 🤠🇦🇺
Jana 👑 tweet media
English
178
10
415
10.4K
pharuq
pharuq@pharuqeth·
Gm can I get gm back Ramadan Kareem wishing people a blessed Ramadan A calm and quiet heart shows strong faith. Start your day with gratitude (being thankful) and patience. Whatever you do today, do it calmly and thoughtfully. Be thankful Be patient
pharuq tweet media
English
2
0
4
121
KB CRYPTO
KB CRYPTO@KB_CRIPTO·
Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money Make money No friends no problem 😊 No money u have issue 😊 Anyone that can help you to make money Is your real blood brother i don tell you
English
13
3
70
2K
pharooq
pharooq@pharooqeth·
@Yusi0x Munagodiya sir zamukara jajercewa sir
Indonesia
1
0
0
59
Yusi
Yusi@Yusi0x·
Web3 jobbers bari na baku wata shawara da zata amfane ku Wannan from experience ne, take it or leave it, ni dai gaskiya ce zan fada maka Idan kuma baka shirya aje wahalar da kake da kuma igiyar zato ba, zaka iya scrolling ka wuce Idan kana uzuri kayi bookmark na tweet din ka karanta daga baya Inason post din nan yaje direct ga mutanen mu hausawa masu neman web3 jobs, shiyasa ma nayi post din da pure Hausa Wallahi abokina akwai jobs available har yanzu, akwai kudi kuma space din nan, kuma wanda sukayi positioning kansu suna samu Da ake fada maka ka zama Consistent, ba fa ana nufin ka zama Consistent wajen scrolling a X ba, ni dai ba haka nake nufi ba Mu tattauna akan wannan abu biyun: 1. Skills 2. Connection Abu na farko, kafin ka cigaba da karantawa ka fara tambayar kanka, tsakaninka da Allah wanne Skills kake dashi da zakayi bringing to the table har project su dauke ka aiki? Abu na biyu, Bayan ka bawa kanka amsa, tambayi kanka me kakeyi a wannan space din da mutane zasu so suyi connecting da kai? Tambayi kanka, Awa nawa kake 6atawa wajen research na projects? Sau nawa kake tura message a cikin community na projects? Walau tambaya, bada amsa ga wani, contributing a cikin group din da sauransu? Sau nawa kake bincike ka gano wata matsala da projects suke dashi kuma ka taimaka ma project din wajen solving na matsalar? Kodai kudin kawai kake so? Tambayi kanka, Shin a X kawai kake neman Web3 jobs ko kuwa kana zuwa discord, kana zuwa telegram, coinmarketcap, reddit, LinkedIn, medium da sauransu, kodai twitter kawai kake shigowa kullum kana posting da replying kana jiran a kawo maka aiki har DM? Shin idan kana da Skills, misali moderation, raiding, community management, ambassadorship, growth strategist, da sauransu kuma baka da aiki, inason ka tambayi kanka, Shin sau nawa kake tura pitching a sati, if it's less than 20 per week, you're still not ready Wai waye ma ya fada maka dole sai ka samu aikin nan ne? Shin sau nawa kake participating a bounties each month, sau nawa kake participating a thread or meme contest, Shin sau nawa kake zuwa sites irinsu taskOn, zealy da iri-irensu kana participating a tasks? Duk wani student na @TrustChain0 yasan wannan Mu fada wa kan mu gaskiya fa Wallahi duk ranar da ka bawa kanka amsar wannan tambayoyin kuma ka gyara kana abunda ya dace kaga kayi wata 6 chif kana trying baka samu ko sisi da Web3 Jobs ba kazo kayi unfollow dina ka hada mun da blocking Kuyi retweet domin sauran yan uwa su gani Assalam Alaikum
Yusi tweet media
Indonesia
44
43
229
5.9K