TYH Zaranda Trading Academy

105 posts

TYH Zaranda Trading Academy banner
TYH Zaranda Trading Academy

TYH Zaranda Trading Academy

@TYH_Zaranda

An Online Crypto Academy teaching Technical Analysis 📉 📈 and Trading Strategies in Hausa, with mentorship designed to help you grow from beginner to pro

เข้าร่วม Aralık 2023
11 กำลังติดตาม299 ผู้ติดตาม
ทวีตที่ปักหมุด
TYH Zaranda Trading Academy
TYH Zaranda Trading Academy@TYH_Zaranda·
Wannan Shi ne Littafin (pdf) Makaranta Thread 🧵
TYH Zaranda Trading Academy tweet media
English
2
1
23
1.3K
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
cryptochef🧑‍🍳
cryptochef🧑‍🍳@AnnurrNura14544·
years of pain, charts, and discipline. Today: Certified ✅ Tomorrow: Funded 💰 Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh Thank you @tajuddeeny2 for your service and support teaching in simple ways may we all be successful together
cryptochef🧑‍🍳 tweet media
English
1
2
6
109
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
Mun rabawa ɗalibanmu Certificates ɗin su na kammala karatu a matakai daban-daban na koyan Trading a TYH Zaranda Trading Academy 🎓 Basic Knowledge on Technical Analysis 🎓 Advanced Price Action (PA) 🎓 Smart Money Concept (SMC) Waɗannan Certificates ɗin shaida ce da take nuna ɗalibi yasamu ingantaccen ilimi da horo mai tsari, wajan koyan Ilimin a TYH Zaranda Trading Academy 🎯 Wishing our graduates more TP 💰 CEO/Founder: Tajuddeen Y Hassan ✍️ SMC Tutor: Abba Muhammad Mele ✍️ ______________________________________ Har yanzu Registration Portal na TYH Zaranda Trading Academy yana buɗe ga masu sha’awar koyon Trading ta hanyoyi daban-daban: Price Action (PA) da Smart Money Concept (SMC) tun daga Matakin Farko har zuwa Matakin Kwarewa. ⚡ Education Is Shield 🛡️ 👉 Join our channel: t.me/tyhzarandachan… @highlight
Tajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet media
Indonesia
3
1
12
337
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
Wani Ɗalibi yaturo min da saƙo cewa Yace min Oga wannan Godiyar ba na Typing bane saidai nayi Voice Bayan Godiya da yayi tayi da Addu'ar Allah sanya alkhari yaƙara da cewa Alhamdulillah nazo @TYH_Zaranda bansan komai ba a gefen Cryptocurrency Trading amma yanzu nasamu ilimi daidai gwargwado Idan yayi Selecting na Coin guda goma yayi analysis akan su daga bakwai, takwas, tara duk kansu sukan je har TP 💰 Har yagama godiyar shi yana me jinjina ma TYH Zaranda da malamanta bisa ga ilimin da yasamu Yayi Karatu 📚 4 months, wata biyu a Basic Knowledge on Technical Analysis class, Yana gamawa ya karɓi Certificate immediately yayi Joining na Advanced Of Price Action, nan ma ya kammala ya karɓi Certificate ɗin shi Yanzu haka ya sake Joining na Smart Money Concept SMC Course duk ka anan TYH Zaranda Trading Academy Ga Bayanin shi a Comment section
Indonesia
2
1
5
54
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
TYH Zaranda Trading Academy ⚡ Student Feedback Bayan kammala karatun mu mun bai wa ɗalibanmu Certificate 🎓 Basic Knowledge on Technical Analysis 🎓 Advanced Price Action (PA) 🎓 Smart Money Concept (SMC) Waɗannan feedback ne na wasu daga cikin ɗalibanmu, suna nuna godiya da kuma ingancin tsarin koyarwarmu. A ƙarƙashin kulawa da jagoranci na Founder/CEO: @tajuddeeny2 ✍️ SMC Tutor: @Overraler @TYH_Zaranda ⚡ Education Is Shield 🛡️ _____________________________________________ Gobe zamu rufe Registration Portal na TYH Zaranda Trading Academy Ga masu sha’awar koyon Trading ta hanyoyi daban-daban har yanzu kuna da Sauran dama na Joining Courses 📚 namu Basic Knowledge on Technical Analysis Advanced Of Price Action (PA) Smart Money Concept (SMC) tun daga Matakin Farko har zuwa Matakin Kwarewa. 👉 Join our channel: t.me/tyhzarandachan… @highlight
Tajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet media
Indonesia
1
2
14
179
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
ANNOUNCEMENT Mun buɗe Registration Portal na @TYH_Zaranda , makaranta ce da ta mayar da hankali wajan koyar da Technical Analysis (Trading) daga tushe har zuwa ƙwarewa. 📘 Courses ɗin da muka buɗe Registration Portal ɗin su 👇👇 🔹 Basic Knowledge on Technical Analysis – (Batch 16) ₦5,000 🔹 Advanced Price Action – (Batch 4) 💰 ₦10,000 🔹 Smart Money Concept (SMC) Strategies -- (Batch 4)💰 ₦10,000 📌 Dukkan lectures ɗinmu da Hausa ake koyarwa, domin samun cikakkiyar fahimta. 📚 Course Enrolling Guide: • Idan baka da ilimin Trading, amma ka san Buy & Sell, to ka fara da Basic Knowledge on Technical Analysis. • Idan kana iya Trading amma baka da ƙwarewa wajen zane (chart analysis), to ka shiga Advanced Price Action Strategies. Ƙarkashin Kulawar Tajuddeen Y Hassan 👉 Masu Spot Trading sun fi amfani da wannan strategy. • Idan kuma kana sha’awar Smart Money Concept (SMC), muna koyar da shi Basic to Advanced. Ƙarkashin Kulawar Abba Muhammad Mele 👉 Masu Futures Trading sun fi amfani da wannan strategy. TYH Zaranda Trading Academy ⭐ Education Shield 🛡️
Tajuddeen Y Hassan tweet media
Indonesia
2
3
13
338
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
GRADUATION TELEGRAM SPACE ⚡ @TYH_Zaranda A yau muna gayyatar ku zuwa Telegram SPACE na musamman domin Graduation na ɗalibanmu. Za mu sallami classes kamar haka 👇👇👇 🎓 Basic Knowledge on Technical Analysis 🎓 Advanced Price Action (PA) 🎓 Smart Money Concept (SMC) 📅 Date: Yau da Daddare (ToNigh) 🕘 Time: 9:00PM 📍 Venue: Telegram Channel 👉 t.me/tyhzarandachan… Masu jawabi sun haɗa da malaman makaranta da kuma manyan baƙi da za su halarci wannan taro. Ku kasance tare da mu domin taya ɗalibanmu murna da kuma jin abubuwan da suka koya. 🙏 Please ayi mana sharing
Tajuddeen Y Hassan tweet media
Indonesia
2
2
7
153
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
ADVANCED PRICE ACTION ⚡ JANUARY Mun kammala 80% na one-month learning journey a @TYH_Zaranda Advanced Price Action – Batch 2. Tun daga Introduction, core P.A concepts, market structure, refined S/R, trendline, candlestick, chart patterns, top-down analysis,indicators
Tajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet media
English
1
2
8
220
TYH Zaranda Trading Academy
TYH Zaranda Trading Academy@TYH_Zaranda·
SMC CLASS ⚡ WEEK 3 UPDATE Alhamdulillah, mun cika sati uku (3) a class na SMC lectures tare da Batch 2 a TYH Zaranda Trading Academy Karatu ya yi nisa sosai, har ɗalibai sun fara yin practical da kansu, domin ilimin trading sai da aiki 📈📉. @Overraler | SMC Tutor ✍️
TYH Zaranda Trading Academy tweet mediaTYH Zaranda Trading Academy tweet mediaTYH Zaranda Trading Academy tweet mediaTYH Zaranda Trading Academy tweet media
Indonesia
0
0
4
253
TYH Zaranda Trading Academy
TYH Zaranda Trading Academy@TYH_Zaranda·
Education is Shield 🛡️
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2

BASIC KNOWLEDGE CLASS ⚡ 3 WEEKS LECTURES A @TYH_Zaranda Mun kammala sati Uku da Fara lectures a class ɗin mu na Batch 14 da muke koyarwa da Ilimin Trading a matakin farko (Basic Knowledge on Technical Analysis Class). Kuma Alhamdulillah Karatu ya yi nisa, yanzu haka ɗalibai za suyi Assignment domin gwada fahimtar su a aikace 📖✍️ Koyan Ilimin Trading 📈📉 Saida Practical Tajuddeen Y Hassan ✍️ #tyhzarandatradingacademy #crypto #SpotTrading

English
1
0
2
99
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
TWO WEEKS RECAP 📚 BASIC KNOWLEDGE CLASS ⚡ @TYH_Zaranda Yau sati biyu da fara karatu a Basic Knowledge on Technical Analysis Class, Munfara karatu 📚 tun daga menene Technical Analysis, waye trader da nau’o’in traders, zuwa Candlestick Chart Anatomy, Time-Frame, har muka fara bayani akan Single Candlestick Patterns. Ƙarƙashin kulawar Shugaban Makaranta Tajuddeen Y Hassan ✍️ Kuma komai Alhamdulillah dalibai suna Fahimtar karatu 📚📖 yadda Yakamata ✅ TY Zaranda Trading Academy
Tajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet media
English
0
1
14
262
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
Tajuddeen Y Hassan
Tajuddeen Y Hassan@tajuddeeny2·
GN Fam 👋 Alhamdulillah a yau mun fara INTRODUCTION na classes ɗinmu a @TYH_Zaranda Classes da aka fara 👇👇👇 📘 Basic Knowledge on Technical Analysis Batch 14 📗 Advanced Price Action Batch 2 📕 Smart Money Concept (SMC) Strategies Batch 2 Learn 📚 and Earn 💰 Education is Shield 🛡️ #tyhzarandatradingacademy #PriceAction #SMC
Tajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet mediaTajuddeen Y Hassan tweet media
English
6
2
19
349
BAREESTER
BAREESTER@BAREESTER1·
2026 is not only a normal year is a year that came with too much opportunity da kowane bari kake xaka iya samun ilimi dakuma kudi There is many school 🏫 just trust the proces If you want to become crypto trader go @TYH_Zaranda If you want to become a web3 jobs go @TrustChain0
BAREESTER tweet media
English
3
1
21
493
TYH Zaranda Trading Academy รีทวีตแล้ว
KING_LECTURER
KING_LECTURER@king_lecturer·
ANNOUNCEMENT📢 Today marks the closing of the Registration Portal for @TYH_Zaranda Academy a school fully focused on teaching Technical Analysis (Trading) from beginner level to advanced proficiency. If you're truly interested in learning, this is your final chance before 🔐
KING_LECTURER@king_lecturer

🚨 Registration Now Open! Join @TYH_Zaranda & master the skill of Technical Analysis 🧠📊 📘 Courses: • Basic TA – ₦5,000 • Advanced Price Action – ₦10,000 • Smart Money Concepts (SMC) – ₦10,000 🗣️ Lectures in Hausa for full understanding.

English
0
1
3
109