Mafiyancin tambayoyi da nake samu a inbox ɗina! 📥😅
Mine sirrin da yasa ka ƙware akan AI? 🤖✨
Dama Engr, kai trader ne? 📈💰
Mi yasa ka san abubuwan da yawa? 🧠📚
Baccin awa nawa kake yi, halam? 😴⏰
Kai full-time Web3 Jobber ne ko part-time ne? 🌐💼
Mine alaqarka da Sir Mahmood Sardauna? Amma shi ɗin yayanka ne? 🤝❓
Masu suna Aliyu suna da yawan fushi, amma kai baka da yawan fushi, mi yasa hakan? 😅🔥
Mi yasa baka yin fake life? 🚫🎭
Amma mi yasa baka posting ɗin trade da winning ɗinka a Twitter ko Facebook? 📊📱
Mi yasa idan kana magana kana yawan cewa "Maa shaa Allaah, Ya Hayyu ya Qayyum, In shaa Allaah," koda a Space kuwa? 🤲🕌
Wane skill ka kware akansa? 🎯🛠️
Dama ashe bakada aure? 😳💍
Amma mi yasa ɗabi'unka sun irin na masu aure ne? 🤔💡
Engr, wai yaushe ne TGE (Aurenka)? 😂🎉
Wai ƴar Web3 ce ko kuma ƴar Web2 zaka aura? 🌐❤️
Ashe dama Engr, ka iya programming? 💻👨💻
Ka dena jin kunyan neman followers
Ka dena jin kunyan neman impressions
Ka dena jin kunyan amfani da AI don yin comment ko posting
Ka dena jin kunyan sa blue tick
Yau na leka Facebook nasu oga @Uthmankhan_ naga anata hayya hayya akan @Coredao_Org harda zage zage 😆
Wato inde ka gudu kabar Facebook ko baka earnings na komai anan ka godewa Allah zaka rike mutuncinka da kimanka