Daily Reminder retweetledi

"Idan katashi Zakayi Aure..........!!!
•Ka auri Wacce Take Sonka
Ba Wacce Takeson Aure Ba.
•Akwai Farar Mace Baƙa.
Akwai Baƙar Mace Fara.
Hali Ya rinjayi Kamanni
Ka nutsu kagane Wannan.
•Kayi aure amma karka bari a Aureka, ka auri wacce take Sonka, ba lalle wacce kafi so ba.
•Ka auri Mai Addini, Ba mai Karatu ba.
Allah Yabamu Mata Nagari, Muma Allah yasa Muzama Nagari. Ameeen summa Ameen.
हिन्दी























